More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
No edit summary |
||
Line 8: | Line 8: | ||
#: ''Shafin Facebook ya sayi manhajar WhatsApp a kan '''tsabar kudi''' $19bn da kuma ta hanyar sayen hannun jarin sa. [http://www.bbc.com/hausa/news/2014/02/140220_facebook_whatsapp_deal] <> Facebook has bought messaging app WhatsApp in a deal worth a total of $19bn (£11.4bn) in '''cash''' and shares. [http://www.bbc.com/news/business-26266689]'' | #: ''Shafin Facebook ya sayi manhajar WhatsApp a kan '''tsabar kudi''' $19bn da kuma ta hanyar sayen hannun jarin sa. [http://www.bbc.com/hausa/news/2014/02/140220_facebook_whatsapp_deal] <> Facebook has bought messaging app WhatsApp in a deal worth a total of $19bn (£11.4bn) in '''cash''' and shares. [http://www.bbc.com/news/business-26266689]'' | ||
#'yar '''tsaba''' = ɗan ruwa. [[Category:TODO]] | #'yar '''tsaba''' = ɗan ruwa. [[Category:TODO]] | ||
# [[core]] | |||
#:''Finally, I concluded that I was wicked to the '''core''' and that God was unable to help me.”''<br>Hakan ya sa na gaya wa kaina cewa '''[[tsabar]]''' muguntata ne ya sa Allah ya ƙi ya taimaka mini.” | |||
<!--begin google translation--> | <!--begin google translation--> |
Latest revision as of 08:06, 21 January 2022
Suna
f
- casasshen hatsi ko shinkafa <> grain, seed kernals of corn, groundnuts, or rice
- Alal misali, masu bincike suna daukar wani nau'i na shinkafa mai yawan tsaba amma ba ta jure wa kwari da sasuran abubuwan da suke lalata amfanin gona sai a hada shi da wani nau'i mai karancin tsaba amma mai juriya [1]
- Farashin dangin hatsi ko tsaba zai haura daga yanzu zuwa 2015. [2] <> The price of grains and seeds will continue to rise through 2015.
- tsabar/tsabagen kuɗi - sulalla da kwabbai da makamantansu <> coins, pennies, change or cash.
- 'yar tsaba = ɗan ruwa.
- core
- Finally, I concluded that I was wicked to the core and that God was unable to help me.”
Hakan ya sa na gaya wa kaina cewa tsabar muguntata ne ya sa Allah ya ƙi ya taimaka mini.”
- Finally, I concluded that I was wicked to the core and that God was unable to help me.”