More actions
Created page with "gizo (gizo, sn., nj., mc., kooki) (1) wata halitta mai wayo ta cikin tatsuniyoyin Hausa. (ii) mutum mai wayo. (iii) bakan-; watau (a) wani abu mai kama da baka mai launi-launi..." Tags: Mobile edit Mobile web edit |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari. | gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari. | ||
[https://www.bbc.com/hausa/vert_cap/2016/06/160622_vert_cap_keys_to_inspired_leadership] |
Revision as of 19:55, 10 February 2022
gizo (gizo, sn., nj., mc., kooki) (1) wata halitta mai wayo ta cikin tatsuniyoyin Hausa. (ii) mutum mai wayo. (iii) bakan-; watau (a) wani abu mai kama da baka mai launi-launi da yake fitowa idan an yi hadari, wanda yake ba kasafai akan yi ruwa ba idan ya fito. (b) daurin guga. (c) wata irin iska (aljan) da ake samu a cikin rijiyoyi. (iv) siddabaru.
gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari.