More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>[[translation]]</big> | |||
== Noun == | |||
{{suna|fassara|fassarori}} | {{suna|fassara|fassarori}} | ||
{{noun|translation}} | {{noun|translation}} | ||
Line 8: | Line 8: | ||
## '' “You should never ever '''[[interpret]]''' just one gesture. You need four to five clues to come up with an '''interpretation''',” Schuermann says. [http://www.bbc.com/capital/story/20160921-are-nervous-ticks-derailing-your-job-interview] <> "Kada ka taba '''[[fassara]]''' kallo daya kawai, kana bukatar hanyoyi hudu zuwa biyar kafin ka iya [[fassara]] ko wane irin mutum ne, " in ji Schuermann.[http://www.bbc.com/hausa/vert-cap-37499363]'' | ## '' “You should never ever '''[[interpret]]''' just one gesture. You need four to five clues to come up with an '''interpretation''',” Schuermann says. [http://www.bbc.com/capital/story/20160921-are-nervous-ticks-derailing-your-job-interview] <> "Kada ka taba '''[[fassara]]''' kallo daya kawai, kana bukatar hanyoyi hudu zuwa biyar kafin ka iya [[fassara]] ko wane irin mutum ne, " in ji Schuermann.[http://www.bbc.com/hausa/vert-cap-37499363]'' | ||
== Verb == | |||
#to [[translate]], [[interpret]], [[evaluate]] <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce. | #to [[translate]], [[interpret]], [[evaluate]] <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce. | ||
#: ''“We all '''evaluate''' the situations we encounter very differently. [http://www.bbc.com/capital/story/20160728-this-is-why-you-cant-switch-off-at-the-weekend] <> Dukkanninmu muna '''fassara''' yanayin da muka samu kanmu daidai da fahimtarmu wadda ba lalle ta zama daya ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_cap/2016/08/160731_vert_cap_why_you_cant_switch_off_at_weekend]'' | #: ''“We all '''evaluate''' the situations we encounter very differently. [http://www.bbc.com/capital/story/20160728-this-is-why-you-cant-switch-off-at-the-weekend] <> Dukkanninmu muna '''fassara''' yanayin da muka samu kanmu daidai da fahimtarmu wadda ba lalle ta zama daya ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_cap/2016/08/160731_vert_cap_why_you_cant_switch_off_at_weekend]'' |
Revision as of 09:37, 4 April 2022
Noun
f
- translation, interpretation, define <> maganar da aka juya daga wani harshe zuwa wani.
- where lethologica is defined as the ‘inability to remember the proper word’. [1] <> inda a ciki aka fassara kalmar ta 'lethologica' a matsayin 'kasa tuna kalmar da ta dace'. [2]
- “You should never ever interpret just one gesture. You need four to five clues to come up with an interpretation,” Schuermann says. [3] <> "Kada ka taba fassara kallo daya kawai, kana bukatar hanyoyi hudu zuwa biyar kafin ka iya fassara ko wane irin mutum ne, " in ji Schuermann.[4]
Verb
- to translate, interpret, evaluate <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce.
- “We all evaluate the situations we encounter very differently. [5] <> Dukkanninmu muna fassara yanayin da muka samu kanmu daidai da fahimtarmu wadda ba lalle ta zama daya ba. [6]
- Amma da wannan sabon tsarin, mai yiwuwa za a iya fassara mujallar cikin harsuna fiye da hakan. <> With the shorter format, it may now be possible to translate this journal into even more languages. [7]