Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zuciya: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
No edit summary
 
Line 9: Line 9:
# the [[heart]] [[organ]] <> fannin cikin jiki a ƙarƙashin ƙirjin hagu.
# the [[heart]] [[organ]] <> fannin cikin jiki a ƙarƙashin ƙirjin hagu.
#: ''When the chicks were puffed, the hens' '''hearts''' began to race and they called more frequently to the chicks.  [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Duk lokacin da 'yan tsaki suke numfashi da kyar, sai '''zuciyar''' kaji ta fara bugawa, inda za su yi ta kiran 'yan tsakin akai, akai.  [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]''  

# [[courage]]
# [[courage]], [[pluck]]
# saurin '''zuciya''' / mai zuciya <> to get [[angry]], [[temper]]
# saurin '''zuciya''' / mai zuciya <> to get [[angry]], [[temper]]
# '''zuciya'''-biyu <> half-heartedly; munfaurci da yi wa mutane rashin mutunci ([[two-faced]]).
# '''zuciya'''-biyu <> half-heartedly; munfaurci da yi wa mutane rashin mutunci ([[two-faced]]).

Latest revision as of 07:25, 15 April 2022

Suna / Noun

Tilo
zuciya

Jam'i
zukata or zuciyoyi

Singular
heart

Plural
hearts

f

  1. the heart organ <> fannin cikin jiki a ƙarƙashin ƙirjin hagu.
    When the chicks were puffed, the hens' hearts began to race and they called more frequently to the chicks. [1] <> Duk lokacin da 'yan tsaki suke numfashi da kyar, sai zuciyar kaji ta fara bugawa, inda za su yi ta kiran 'yan tsakin akai, akai. [2]
  2. courage, pluck
  3. saurin zuciya / mai zuciya <> to get angry, temper
  4. zuciya-biyu <> half-heartedly; munfaurci da yi wa mutane rashin mutunci (two-faced).
  5. the mind, soul (rai) <> fannin tunanin mai rai na yarda ko ƙin yarda ko wasuwasi ko ja wa kai hankali a kan harkokin duniya.