Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ciwo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 5: Line 5:
#: '' '''Ciwon''' sukari <> '''[[diabetes]]''' ''
#: '' '''Ciwon''' sukari <> '''[[diabetes]]''' ''
# [[injury]], [[pain]], [[ache]] <> [[rauni]]
# [[injury]], [[pain]], [[ache]] <> [[rauni]]
#: ''Ya ji '''ciwo''' a ƙafa. <> He sustained an '''injury''' on his leg. = His leg hurts.''
##''Ya ji '''ciwo''' a ƙafa. <> He sustained an '''injury''' on his leg. = His leg hurts.''
##''... wannan shine suke Kira '''[[jurhu]] ([[ciwo]])''' a cikin jurhun akwai mudallaq da ... [https://www.facebook.com/groups/805935272907137/posts/2113628215471163/]
# something [[disheartening]], [[discouraging]] <> [[ɓacin rai]].
# something [[disheartening]], [[discouraging]] <> [[ɓacin rai]].
# wata irin [[mujiya]].
# wata irin [[mujiya]].

Revision as of 22:02, 30 June 2022

Noun

Tilo
ciwo

Jam'i
ciwace-ciwace or cuce-cuce or ciwurwuka or ciwuka

m

  1. illness, disease <> rashin lafiya
    Ciwon sukari <> diabetes
  2. injury, pain, ache <> rauni
    1. Ya ji ciwo a ƙafa. <> He sustained an injury on his leg. = His leg hurts.
    2. ... wannan shine suke Kira jurhu (ciwo) a cikin jurhun akwai mudallaq da ... [1]
  3. something disheartening, discouraging <> ɓacin rai.
  4. wata irin mujiya.
  5. san ciwon kai <> be responsible.

Noun 2

Tilo
ciwo

Jam'i
babu (none)

m

  1. wani irin tsiro mai kanannnaɗe bishiya, yana kuma da ƙaro ko danƙo da 'ya'ya waɗanda ake ci.