Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yt: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 20: Line 20:


=== VT2 ===
=== VT2 ===
# ''Good girl! I'm Albert, and she is Mia.''  Yarinyar kirki! Ni ne Albert, ita ce Mia.
# ''Good girl! I'm Albert, and she is Mia. <>''  Yarinyar kirki! Ni ne Albert, ita ce Mia.
# ''Our most popular Short is a Shortof Mia traveling the world on my shoulder.'' <>  Fitaccen bidiyonmu shi ne bidiyon Mia tana tafiya a duniya kan kafaɗata.
#  
#  



Revision as of 17:13, 21 December 2022

https://www.youtube-nocookie.com/embed/

https://www.authentic8.com/launch/0O000OO00O0O000OO0000OOO0000000000000OOOOlIl601659566/www.authentic8.com/welcome/

via https://on.substack.com/p/ads-vs-subscriptions-where-does-podcastings

  1. Neal Brennan | Unacceptable | Talks at Google
  2. https://www.reddit.com/r/mealtimevideos/comments/poj5do/how_to_quit_your_job_with_no_regrets_1210/
  3. Vice Cam Capital of the World
  4. The Real Reason Facebook Wants A Metaverse
  5. Honorary Graduate His Highness Muhammad Sanusi II, CON (Sarkin Kano) | Full | SOAS Graduation 2019
See also linkedin

VT2

  1. Good girl! I'm Albert, and she is Mia. <> Yarinyar kirki! Ni ne Albert, ita ce Mia.
  2. Our most popular Short is a Shortof Mia traveling the world on my shoulder. <> Fitaccen bidiyonmu shi ne bidiyon Mia tana tafiya a duniya kan kafaɗata.

VT1

  1. https://youtubetranscript.com/?v=JAnfY49k6Iw
  2. https://docs.google.com/spreadsheets/d/1r0fynw5KLt8SikmnaCEBAgm50FE_imQN8YbLZZ2sI68/edit?usp=sharing
  3. https://localization.google.com/polyglot/u/2/tasks/35731382
  4. https://www.youtube.com/watch?v=JAnfY49k6Iw
  5. https://youtubeloop.net/watch?v=JAnfY49k6Iw
  6. https://amara.org/videos/4hRxqWFr0zhf/hau/4184287/?team=l10n-002
  7. https://amara.org/subtitles/editor/4hRxqWFr0zhf/hau/?team=l10n-002
  8. Amara Trainings https://drive.google.com/file/d/0B8wvTNEG_5LXVmJCQjZLSVA2QjA/view, https://docs.google.com/document/d/1koHhTHd2PeaK3TX7c2em5RvLQdYlRlfr5k8ynJyOCm0/preview#gid=0
1 Here's your YouTube Shorts Roundup (#4).
1 Ga taƙaitattun bayananku na Gajerun Bidiyoyin YouTube Ga taƙaitattun bayananku na Gajerun Bidiyoyin YouTube.
2 Try experimenting with filters.
2 Ka gwada amfani da mataci matatu. Ka gwada amfani da matatu.
3 Change the vibe of the shot instantly with one of our presets.
3 Chanja Canja salon ɗaukar a take tare da ɗaya daga cikin shiryayyun saitunan mu. Canja salon ɗaukar a take tare da ɗaya daga cikin shiryayyun saitunan mu.
4 You can find the filters on the menu in the Shorts creation tool.
4 Za ka samu mataci a kan jerin tsarin kayan aikin wallafa. Za ka iya samun matatun a kan jerin abubuwan zaɓi da ke cikin kayan aikin wallafa Gajerun Bidiyoyi.
5 Next, want to see how well your Shorts are doing?
5 Na gaba, za ka so ka ga yadda bidiyonka ke yi? Na gaba, ka na son ka ga sakamakon Gajerun Bidiyoyinka?
6 Use our in-app Analytics tool.
6 Yi amfani da kayan aikin nazarin cikin manhaja. Yi amfani da kayan aikin Ƙididdigar mu na cikin manhaja.
7 Tab "Library," then go to "Your videos."
7 Taɓa "Laburare," sai ka je zuwa "Bidiyonka." Taɓa "Laburare," sai ka je zuwa "Bidiyoyinka."
8 From here, you can filter by "Shorts"
8 Daga nan, za ka iya tacewa da "gajerun bidiyoyin" Daga nan, za ka iya tacewa da "Gajerun Bidiyoyin"
9 Then select the Short you want to see analytics for.
9 Sai ka zaɓi bidiyon da ka ke son ganin ƙididdiga kan sa. Sai ka zaɓi Gajeren Bidiyon da ka ke son ganin ƙididdiga kan sa.
10 Once it starts playing, tap the Analytics button.
10 Da zarar ya buɗe, taɓa maballin mai nazari. Da zarar ya buɗe, taɓa maɓallin Ƙididdigar.
11 Here, you'll see your Short's views, likes, comments, and shares.
11 A nan za ka ga ka bidiyon ka ra'ayi, jinjina, sharhi, da yaɗawa. A nan, za ka ga adadin kallon Gajeren Bidiyon, da na so, sharhi, da yaɗawarsa.
12 You'll also see views and subscriber change over time.
12 Za kuma ka iya ga masu kallo da mai rijista sun canza kan lokaci. Za kuma ka ga adadin kallon da mai rijista sun canza kan lokaci.
13 And if you want to see how your channel's doing overall
13 Kuma idan ka na so ka ga yanayin da tashar ka ke ciki Kuma idan ka na so ka ga yanayin da gabaɗaya tashar ka ke ciki
14 tap this button from your channel homepage.
14 taɓa wannan maɓallin shafin farko na tashar ka. taɓa wannan maɓallin daga shafin farko na tashar ka.
15 And finally, try adding sound to use as your Shorts audio.
15 Kuma a ƙarshe, gwada ƙara sauti don amfani da shi a sautin bidiyonka. Kuma a ƙarshe, gwada ƙara sauti don amfani da shi a sautin Gajeren Bidiyonka.
16 If you like this sound, adding sound to your Short is so easy
16 In ka na son wannan sautin, ƙara shi a bidiyon ka cikin sauƙi kawai taɓa nan gurin, In ka na son wannan sautin, ba wuya a ƙara sauti a Gajeren Bidiyonka
17 just tap right here, then tap "Use this sound"
17 sai ka taɓa "Yi amfani da sautin nan". kawai taɓa nan, sai a taɓa "Yi amfani da sautin nan"
18 tap to record with the sound, and that's it
18 taɓa dan kayi rikodin da sautin, kuma shi kenan taɓa don kayi rikodin da sautin, kuma shi kenan
19 and start adding audio to your Shorts today.
19 ƙara sauti a gajerun bidiyon ka daga yau. sannan kuma iya ƙara sauti a Gajerun Bidiyon ka daga yau.