Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

state: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 7: Line 7:
#: '' I GREW UP on my grandfather’s cotton farm in the '''state''' of Georgia, U.S.A., during the Great Depression of the 1930’s. <> Na girma a gonar audugar kakana a birnin Georgia, a Amirka, a lokacin da tattalin arziki ta taɓarɓare a shekara ta 1930 zuwa 1939. ''

#: ''An zaɓeshi ya zama gwamnan '''jihar''' Kebbi. <> He was elected as the governor of Kebbi '''State'''.
#: ''An zaɓeshi ya zama gwamnan '''jihar''' Kebbi. <> He was elected as the governor of Kebbi '''State'''.
# a [[nation]] [[state]] <> [[ƙasa]].

==Verb==
==Verb==

Latest revision as of 22:35, 12 November 2023

Noun

Singular
state

Plural
states

  1. A state is a condition or a situation. <> hali / halaye, matsayi.
    his state of health <> halin jikinsa = matsayin lafiyarsa.
    He went into his garden in a state (of mind) unjust to his soul: He said, "I deem not that this will ever perish, <> Kuma ya shiga gonarsa, alhali yana mai zalunci ga kansa, ya ce: "Ba ni zaton wannan za ta halaka har abada." --Qur'an 18:35
  2. a division or region within a country. <> jiha (jihohi), birni
    I GREW UP on my grandfather’s cotton farm in the state of Georgia, U.S.A., during the Great Depression of the 1930’s. <> Na girma a gonar audugar kakana a birnin Georgia, a Amirka, a lokacin da tattalin arziki ta taɓarɓare a shekara ta 1930 zuwa 1939.
    An zaɓeshi ya zama gwamnan jihar Kebbi. <> He was elected as the governor of Kebbi State.
  3. a nation state <> ƙasa.

Verb

Plain form (yanzu)
state

3rd-person singular (ana cikin yi)
states

Past tense (ya wuce)
stated

Past participle (ya wuce)
stated

Present participle (ana cikin yi)
stating

  1. furta, bayyana, ce.

Google translation of state

Jihar.

  1. (verb) bayyana <> appear, express, arise, clarify, explain, state; furta <> state;
  2. (noun) halin zama <> state; jiha <> state;