More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
# Missing a person one intended to see. <> ɓatawa ko rashin jituwa. | # Missing a person one intended to see. <> ɓatawa ko rashin jituwa. | ||
#: ''Mun yi '''saɓani''' a hanya <> We've just missed each other on the road.'' | #: ''Mun yi '''saɓani''' a hanya <> We've just missed each other on the road.'' | ||
# [[besides]], instead of, other than, [[opposite]], [[antonym]] {{syn|maimako}} | # [[besides]], instead of, other than, [[opposite]], [[antonym]], as [[opposed]] to {{syn|maimako}} | ||
#: ''Wadannan mutanemu ne wadanda su ka riki iyayengiji [[saɓani]]nsa Allah <> These, our people, have taken '''besides''' Him deities.'' [http://hausadictionary.com/Quran/18#18:15 Quran 18:15] | #: ''Wadannan mutanemu ne wadanda su ka riki iyayengiji [[saɓani]]nsa Allah <> These, our people, have taken '''besides''' Him deities.'' [http://hausadictionary.com/Quran/18#18:15 Quran 18:15] | ||
#: '' '''Instead''', anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes] <> '''Sabanin haka''' ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]'' | #: '' '''Instead''', anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes] <> '''Sabanin haka''' ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]'' |
Latest revision as of 16:36, 19 November 2023
Suna (Noun)
m
- contradiction, misunderstanding, difference, disagreement <> bambanci, rashin dacewa da saduwa da mutum.
- Synonym: barranta
- Akwai ƙa’idoji na al’ada da ake bi wajen yin hakan. Kuma har yanzu muna yin irin wannan zama, amma don yin sulhu kawai a tsakanin waɗanda suka sami saɓani. [1]
- Missing a person one intended to see. <> ɓatawa ko rashin jituwa.
- Mun yi saɓani a hanya <> We've just missed each other on the road.
- besides, instead of, other than, opposite, antonym, as opposed to
- Synonym: maimako
- Wadannan mutanemu ne wadanda su ka riki iyayengiji saɓaninsa Allah <> These, our people, have taken besides Him deities. Quran 18:15
- Instead, anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [2] <> Sabanin haka ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [3]
- wani tsiro da ake kira sammatsi
- maganin da ake amfani da shi don a kasa ganin mutum lokacin da ake neman sa. <> an elixir or medicine used in order to not be able to find someone during a search.