Created page with ""If I must die" by Refaat Alareer "Idan har sai na mutu" daga Refaat Alareer If I must die, you must live to tell my story to sell my things to buy a piece of cloth and..." Tags: Mobile edit Mobile web edit |
No edit summary Tags: Mobile edit Mobile web edit |
||
Line 54: | Line 54: | ||
don wani yaro, a wani lungu a Gaza | don wani yaro, a wani lungu a Gaza | ||
yayin da yake wa samaniya kallon kurilla | |||
yana jiran babansa wanda ya kufce cikin batoyi- | |||
kuma bai wa kowa bankwana ba | |||
hatta tsokar jikinsa | |||
har ma shi kansa- | |||
zai ga firfilo, firfilona da ka kera, yana tashi sama | |||
ya yi tsammani na dan lokaci cewa mala'ika ne | |||
da zai dawo masa da kauna | |||
Idan har sai na mutu | |||
to hakan ya zama fata | |||
ya zama abin labartawa |
Latest revision as of 20:50, 9 December 2023
"If I must die" by Refaat Alareer
"Idan har sai na mutu" daga Refaat Alareer
If I must die,
you must live
to tell my story
to sell my things
to buy a piece of cloth
and some strings,
(make it white with a long tail)
so that a child, somewhere in Gaza
while looking heaven in the eye
awaiting his dad who left in a blaze-
and bid no one farewell
not even to his flesh
not even to himself-
sees the kite, my kite you made, flying up above and thinks for a moment an angel is there
bringing back love
If I must die
let it bring hope
let it be a tale
Idan har sai na mutu,
to ka rayu,
don ka ba da labarina
ka sayar da karikitaina
don ka sayo dan kyalle
da 'yan zarurruka,
(ka yi shi fari mai doguwar jela)
don wani yaro, a wani lungu a Gaza
yayin da yake wa samaniya kallon kurilla
yana jiran babansa wanda ya kufce cikin batoyi-
kuma bai wa kowa bankwana ba
hatta tsokar jikinsa
har ma shi kansa-
zai ga firfilo, firfilona da ka kera, yana tashi sama
ya yi tsammani na dan lokaci cewa mala'ika ne
da zai dawo masa da kauna
Idan har sai na mutu
to hakan ya zama fata
ya zama abin labartawa