Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/15: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "Quran/3/14 > Quran/3/15 > Quran/3/16 <html><img width=100% align=right src="https://legacy.quran.com/images/ayat_retina/3_15.png"/></html>{{-}} <big> ۞ قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْ ۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّـٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَـٰرُ خَـٰلِدِينَ فِيهَا وَأَزْوَٰجٌۭ..."
 
No edit summary
Line 15: Line 15:




Say, "Shall I inform you of [something] better than that? For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord beneath which rivers flow, wherein they abide eternally, and purified spouses and approval from Allāh. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants -
 
Say, "Shall I inform you of [something] better than that? For those who fear Allāh will be [[gardens]] in the presence of their Lord [[beneath]] which rivers flow, wherein they [[abide]] [[eternally]], and [[purified]] [[spouses]] and [[approval]] from Allāh. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants -
— Saheeh International
— Saheeh International


Line 27: Line 28:




Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda koramu ke gudana a [[ƙarƙashin|ƙarƙashinsu]], za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt]
Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda [[koramu]] ke gudana a [[ƙarƙashin|ƙarƙashinsu]], za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt]


==Segmented==
==Segmented==

Revision as of 22:49, 25 April 2024

Quran/3/14 > Quran/3/15 > Quran/3/16
۞ قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْ ۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّـٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَـٰرُ خَـٰلِدِينَ فِيهَا وَأَزْوَٰجٌۭ مُّطَهَّرَةٌۭ وَرِضْوَٰنٌۭ مِّنَ ٱللَّهِ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ١٥

Qul aonabbi-okum bikhayrin min thalikumlillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun tajreemin tahtiha al-anharu khalideena feehawaazwajun mutahharatun waridwanunmina Allahi wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration


Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this? Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord under which rivers flow, to stay there forever, and pure spouses,[1] along with Allah’s pleasure.” And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants, — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] See footnote for 2:25.


Say, "Shall I inform you of [something] better than that? For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord beneath which rivers flow, wherein they abide eternally, and purified spouses and approval from Allāh. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants - — Saheeh International


Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan? Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da mãtan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa. — Hausa Translation(Abubakar Gumi)


Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan: ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, lambuna wanda qoramai suna gudana cikinta, da tsarkakkun abokan aure, da murna cikin albarkacin ALLAH.” ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi. --Masjid Tucson


Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu, za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [1]

Segmented

3:15 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: