More actions
No edit summary |
|||
Line 23: | Line 23: | ||
Ce wa waɗanda suka kafirta, Za a rinjaye ku, kuma za a [[tattara]] ku zuwa Wuta, gurin hutawa ya munana. [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | Ce wa waɗanda suka kafirta, Za a rinjaye ku, kuma za a [[tattara]] ku zuwa Wuta, gurin hutawa ya munana. [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | ||
Ka ce wa waɗanda suka [[kafirta]]: "Da sannu za rinjaye ku, kuma za a tara ku zuwa Jahannama. Kuma [[tir]] da wannan [[mashimfiɗi]]. --[[Rijiyar Lemo]] | |||
==Segmented== | ==Segmented== |
Revision as of 22:42, 29 April 2024
Quran/3/11 > Quran/3/12 > Quran/3/13
قُل لِّلَّذِينَ كَفَرُوا۟ سَتُغْلَبُونَ وَتُحْشَرُونَ إِلَىٰ جَهَنَّمَ ۚ وَبِئْسَ ٱلْمِهَادُ ١٢
Qul lillatheena kafaroo satughlaboona watuhsharoona ila jahannama wabi/sa almihad — Transliteration
˹O Prophet!˺ Tell the disbelievers, “Soon you will be overpowered and driven to Hell—what an evil place to rest!”
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
Say to those who disbelieve, "You will be overcome and gathered together to Hell, and wretched is the resting place."
— Saheeh International
Ka ce wa waɗanda suka kãfirta: "Za a rinjãye ku, kuma a tãra ku zuwa Jahannama, kuma shimfiɗar tã mũnana! — Hausa Translation (Abubakar Gumi)
Ka ce wa wanda suka kafurta, “Za’a rinjayeku, sa’annan a tara ku zuwa jahannama; wurin zama na baqin ciki. --Masjid Tucson
Ce wa waɗanda suka kafirta, Za a rinjaye ku, kuma za a tattara ku zuwa Wuta, gurin hutawa ya munana. [1]
Ka ce wa waɗanda suka kafirta: "Da sannu za rinjaye ku, kuma za a tara ku zuwa Jahannama. Kuma tir da wannan mashimfiɗi. --Rijiyar Lemo
Segmented
- Qul lillatheena kafaroo
- ˹O Prophet!˺ Tell the disbelievers,
- Say to those who disbelieve,
- Ka ce wa waɗanda suka kãfirta:
- Ka ce wa wanda suka kafurta,
- Ce wa waɗanda suka kafirta,
- satughlaboona
- “Soon you will be overpowered
- "You will be overcome
- "Za a rinjãye ku,
- “Za’a rinjayeku,
- Za a rinjaye ku,
3:12 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: