Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/Rijayar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "=== Tafsirin ayoyin 1-5 na Ali Imran === Allah ya bude wannan Sura da harrufa kamar yadda ya yi a Baqara, domin bayanin mu'ujizar Alƙur'ani, don nuna babu mai iya kawo kamarsa, duk kuwa da cewa magana ce da ta kunshi haruffa na Larabawa irin wadanda suke rubutu da su."
 
Line 1: Line 1:
=== Tafsirin ayoyin 1-5 na Ali Imran ===
=== Tafsirin ayoyin 1-5 na Ali Imran ===
Allah ya bude wannan Sura da harrufa kamar yadda ya yi a Baqara, domin bayanin [[mu'ujizar]] Alƙur'ani, don nuna babu mai iya kawo kamarsa, duk kuwa da cewa magana ce da ta kunshi haruffa na Larabawa irin wadanda suke rubutu da su.

[[Category:Quran/3]]

Revision as of 22:53, 30 April 2024

Tafsirin ayoyin 1-5 na Ali Imran

Allah ya bude wannan Sura da harrufa kamar yadda ya yi a Baqara, domin bayanin mu'ujizar Alƙur'ani, don nuna babu mai iya kawo kamarsa, duk kuwa da cewa magana ce da ta kunshi haruffa na Larabawa irin wadanda suke rubutu da su.