Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/12: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
 
Line 35: Line 35:
# Ce wa waɗanda suka kafirta,
# Ce wa waɗanda suka kafirta,


# satughlaboona  
# satughlaboona (see Anni maglooban fantasir and [[galaba]])
# “Soon you will be [[overpowered]]
# “Soon you will be [[overpowered]]
# "You will be [[overcome]]  
# "You will be [[overcome]]  

Latest revision as of 00:12, 19 June 2024

Quran/3/11 > Quran/3/12 > Quran/3/13
قُل لِّلَّذِينَ كَفَرُوا۟ سَتُغْلَبُونَ وَتُحْشَرُونَ إِلَىٰ جَهَنَّمَ ۚ وَبِئْسَ ٱلْمِهَادُ ١٢

Qul lillatheena kafaroo satughlaboona watuhsharoona ila jahannama wabi/sa almihad — Transliteration


˹O Prophet!˺ Tell the disbelievers, “Soon you will be overpowered and driven to Hell—what an evil place to rest!” — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran


Say to those who disbelieve, "You will be overcome and gathered together to Hell, and wretched is the resting place." — Saheeh International

Ka ce wa waɗanda suka kãfirta: "Za a rinjãye ku, kuma a tãra ku zuwa Jahannama, kuma shimfiɗar tã mũnana! — Hausa Translation (Abubakar Gumi)

Ka ce wa wanda suka kafurta, “Za’a rinjayeku, sa’annan a tara ku zuwa jahannama; wurin zama na baqin ciki. --Masjid Tucson


Ce wa waɗanda suka kafirta, Za a rinjaye ku, kuma za a tattara ku zuwa Wuta, gurin hutawa ya munana. [1]

Ka ce wa waɗanda suka kafirta: "Da sannu za rinjaye ku, kuma za a tara ku zuwa Jahannama. Kuma tir da wannan mashimfiɗi. --Rijiyar Lemo

Segmented

  1. Qul lillatheena kafaroo
  2. ˹O Prophet!˺ Tell the disbelievers,
  3. Say to those who disbelieve,
  4. Ka ce wa waɗanda suka kãfirta:
  5. Ka ce wa wanda suka kafurta,
  6. Ce wa waɗanda suka kafirta,
  1. satughlaboona (see Anni maglooban fantasir and galaba)
  2. “Soon you will be overpowered
  3. "You will be overcome
  4. "Za a rinjãye ku,
  5. “Za’a rinjayeku,
  6. Za a rinjaye ku,
  1. watuhsharoona ila jahannama
  2. and driven to Hell
  3. and gathered together to Hell,
  4. kuma a tãra ku zuwa Jahannama,
  5. sa’annan a tara ku zuwa jahannama;
  6. kuma za a tattara ku zuwa Wuta,
  1. wabi/sa almihad
  2. what an evil place to rest!
  3. and wretched is the resting place.
  4. kuma shimfiɗar tã mũnana!
  5. wurin zama na baqin ciki.
  6. gurin hutawa ya munana.

3:12 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: