Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

news/EFCC Arrests 120: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 6: Line 6:
|-
|-
|1
|1
|[[EFCC]] [[arrests|Arrests]] 120 Suspected [[internet|Internet]] [[fraudsters|Fraudsters]] in [[Lagos]]
|[[EFCC]] [[arrests|Arrests]] 120 Suspected [[internet|Internet]] [[fraudsters|Fraudsters]] in [[Lagos]] [https://www.instagram.com/galaxytv/reel/DJ1tTYCsXLK/]
|Hotuna: EFCC Ta [[kama|Kama]] Masu [[zamba|Zamba]] a [[yanar gizo|Yanar Gizo]] 120, Ta Kwato Motoci Masu Tsada a Jihar [[Legas]]
|Hotuna: EFCC Ta [[kama|Kama]] Masu [[zamba|Zamba]] a [[yanar gizo|Yanar Gizo]] 120, Ta Kwato Motoci Masu Tsada a Jihar [[Legas]] [https://hutudole.com/hotuna-efcc-ta-kama-masu-zamba-a-yanar-gizo-120-ta-kwato-motoci-masu-tsada-a-jihar-legas/?utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=hotuna-efcc-ta-kama-masu-zamba-a-yanar-gizo-120-ta-kwato-motoci-masu-tsada-a-jihar-legas] [https://www.inoreader.com/article/3a9c6e773f161754-hotuna-efcc-ta-kama-masu-zamba-a-yanar-gizo-120-ta-kwato-motoci-masu-tsada-a-jihar-legas]
|-
|-
|
|
|Operatives of the Lagos Zonal Directorate 1 of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC)  
|
have arrested 120  
# Operatives of the Lagos Zonal Directorate 1 of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC)
[[suspected]] internet fraudsters, comprising 95 [[male]] and 25 [[female]]  
# have arrested 120  
 
# [[suspected]]  
at [[various]] locations in Lagos.
# internet fraudsters, comprising 95 [[male]] and 25 [[female]]
 
# at [[various]] locations in Lagos.
The suspects were arrested on Monday, May 19, 2025, following credible intelligence and thorough surveillance regarding their alleged involvement in internet-related fraud.
# The suspects were arrested on Monday, May 19, 2025,  
Items recovered during the coordinated operation include 26 exotic cars and expensive jewelries, smartphones, laptops and several incriminating documents.
# following credible intelligence and thorough surveillance  
The suspects are currently undergoing further investigation and will be arraigned in court upon the conclusion of the investigation.
# regarding their alleged involvement in internet-related fraud.
|A ranar Litinin ɗinnan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC) reshen Lagos  
# Items recovered during the coordinated operation include  
ta kama mutane 120  
## 26 exotic cars  
da ake zargi da  
## and expensive jewelries,  
aikata zamba ta yanar gizo — maza 95 da mata 25 —  
## smartphones,  
a wani samame da aka kai a wurare [[daban-daban]] cikin jihar Legas.
## laptops  
 
## and several incriminating documents.
An gudanar da samamen ne bayan samun sahihin bayanan sirri kan ayyukan masu damfara ta intanet.
# The suspects are currently undergoing further investigation and will be arraigned in court upon the conclusion of the investigation.
 
|
Abubuwan da EFCC ta kwato sun hada da:
# A ranar Litinin ɗinnan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC) reshen Lagos
 
# ta kama mutane 120  
Motoci masu kyau guda 26
# da ake zargi da  
 
# aikata zamba ta yanar gizo — maza 95 da mata 25 —  
Kayan adon alfarma
# a wani samame da aka kai a wurare [[daban-daban]] cikin jihar Legas.
 
# An gudanar da samamen ne  
Wayoyi masu kyau da kwamfutoci
# bayan samun sahihin bayanan sirri  
 
# kan ayyukan masu damfara ta intanet.
Takardu da shaidu da ke da nasaba da zamba ta intanet
# Abubuwan da EFCC ta kwato sun hada da:
 
## Motoci masu kyau guda 26
EFCC ta bayyana cewa ana ci gaba da bincike a kan wadanda ake zargin, kuma za a gurfanar da su a kotu bayan kammala binciken.
## Kayan adon alfarma
## Wayoyi masu kyau  
## da kwamfutoci
## Takardu da shaidu da ke da nasaba da zamba ta intanet
# EFCC ta bayyana cewa ana ci gaba da bincike a kan wadanda ake zargin, kuma za a gurfanar da su a kotu bayan kammala binciken.
|-
|-
|
|

Revision as of 00:03, 20 May 2025

# English Hausa
1 EFCC Arrests 120 Suspected Internet Fraudsters in Lagos [1] Hotuna: EFCC Ta Kama Masu Zamba a Yanar Gizo 120, Ta Kwato Motoci Masu Tsada a Jihar Legas [2] [3]
  1. Operatives of the Lagos Zonal Directorate 1 of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC)
  2. have arrested 120
  3. suspected
  4. internet fraudsters, comprising 95 male and 25 female
  5. at various locations in Lagos.
  6. The suspects were arrested on Monday, May 19, 2025,
  7. following credible intelligence and thorough surveillance
  8. regarding their alleged involvement in internet-related fraud.
  9. Items recovered during the coordinated operation include
    1. 26 exotic cars
    2. and expensive jewelries,
    3. smartphones,
    4. laptops
    5. and several incriminating documents.
  10. The suspects are currently undergoing further investigation and will be arraigned in court upon the conclusion of the investigation.
  1. A ranar Litinin ɗinnan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta (EFCC) reshen Lagos
  2. ta kama mutane 120
  3. da ake zargi da
  4. aikata zamba ta yanar gizo — maza 95 da mata 25 —
  5. a wani samame da aka kai a wurare daban-daban cikin jihar Legas.
  6. An gudanar da samamen ne
  7. bayan samun sahihin bayanan sirri
  8. kan ayyukan masu damfara ta intanet.
  9. Abubuwan da EFCC ta kwato sun hada da:
    1. Motoci masu kyau guda 26
    2. Kayan adon alfarma
    3. Wayoyi masu kyau
    4. da kwamfutoci
    5. Takardu da shaidu da ke da nasaba da zamba ta intanet
  10. EFCC ta bayyana cewa ana ci gaba da bincike a kan wadanda ake zargin, kuma za a gurfanar da su a kotu bayan kammala binciken.