No edit summary |
No edit summary |
||
Line 17: | Line 17: | ||
|- | |- | ||
|3 | |3 | ||
| | |The [[experiment]] hopes to understand why the Big Bang produced more matter than antimatter | ||
| | |Ana sa ran wannan [[gwaji]] zai taimaka wajen fahimtar dalilin da ya sa Big Bang ya samar da fiye da ƙwayoyin halitta fiye da na hamayyarsu | ||
| | | <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki> | ||
|} | |} | ||
[[Category:BBCHausa Verticals]] | [[Category:BBCHausa Verticals]] |
Revision as of 22:05, 20 May 2025
# | English | Hausa | Internal Source Link |
---|---|---|---|
1 | Scientists in a race to discover why our Universe exists [1] | Masana kimiyya na fafutukar binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [2] | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |
2 | A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles | Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |
3 | The experiment hopes to understand why the Big Bang produced more matter than antimatter | Ana sa ran wannan gwaji zai taimaka wajen fahimtar dalilin da ya sa Big Bang ya samar da fiye da ƙwayoyin halitta fiye da na hamayyarsu | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |