More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Verb == | == Verb == | ||
#to [[multiply]], to [[double]], [[double up]], [[doubling]] - To '''double''' the quantity, amount or duration of something <> [[ninka]]; ƙarin yawa ko girman abu ya yi biyun na asalin; [[riɓanya]] | #to [[multiply]], to [[double]], [[double up]], [[doubling]] - To '''double''' the quantity, amount or duration of something <> [[ninka]]; ƙarin yawa ko girman abu ya yi biyun na asalin; [[riɓanya]]/[[riɓanya]] | ||
#: ''shida ta '''riɓa''' uku sau biyu <> six is a '''[[multiple]]''' of two.'' | #: ''shida ta '''riɓa''' uku sau biyu <> six is a '''[[multiple]]''' of two.'' | ||
#[[profit]], [[excess]] - to exceed <> fin yawa ko [[ɗara]] | #[[profit]], [[excess]] - to exceed <> fin yawa ko [[ɗara]] |
Revision as of 11:52, 18 April 2016
Verb
- to multiply, to double, double up, doubling - To double the quantity, amount or duration of something <> ninka; ƙarin yawa ko girman abu ya yi biyun na asalin; riɓanya/riɓanya
- shida ta riɓa uku sau biyu <> six is a multiple of two.
- profit, excess - to exceed <> fin yawa ko ɗara
- Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-profit association.
- sun riɓa mu a yawa <> they are more than us in numbers
- riɓa v ruɓa/riɓe/riɓi/riɓu/riɓewa/ruɓar da - lalacewar abu mai danshi har ya fara wari. <> rotting, to rot or spoil, the deterioration of something moist to the point that it starts to smell.
- Wannan kankanar ta riɓe, kada wanda ya sha. <> This watermelon has spoiled, let no one consume it.
- Mataccen jaki da ba a binne ba ya riɓe sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been rotting and smelling.
- ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe.