More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 8: | Line 8: | ||
# '''zuwa''' da = [[zo]] da <> bring forth / for: To come with, [[create]], [[produce]], generate, bring into existence | # '''zuwa''' da = [[zo]] da <> bring forth / for: To come with, [[create]], [[produce]], generate, bring into existence | ||
#: ''Me ya sa ba su '''zo''' musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su '''zuwa da''' wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not '''bring for''' [worship of] them a clear authority?'' —[http://hausadictionary.com/Quran/18#18:15 Quran 18:15] | #: ''Me ya sa ba su '''zo''' musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su '''zuwa da''' wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not '''bring for''' [worship of] them a clear authority?'' —[http://hausadictionary.com/Quran/18#18:15 Quran 18:15] | ||
# {{cx|preposition}} [[to]], [[towards]] | # {{cx|preposition}} [[to]], [[towards]], [[into]] | ||
#: ''Sun kama hanya '''zuwa''' Kano. <> They headed '''towards''' Kano.'' | #: ''Sun kama hanya '''zuwa''' Kano. <> They headed '''towards''' Kano.'' | ||
#: ''Za mu yi ƙoƙarin fassara Turancin '''zuwa''' Hausa. <> We will try to translate the English '''into''' Hausa.'' | |||
# {{cx|letter writing}} form of address at a begininng of a letter [[dear]] | # {{cx|letter writing}} form of address at a begininng of a letter [[dear]] | ||
#: '' '''Zuwa ga''' Edita <> '''Dear''' Editor.'' | #: '' '''Zuwa ga''' Edita <> '''Dear''' Editor.'' |
Revision as of 16:14, 9 September 2016
- arrival
- Da zuwan 'yan-sanda nan da nan masu zanga-zanga suka watsu. <> Upon the police's arrival, the protestors quickly dispersed.
- (adjective) mai zuwa <> what's coming next, coming up, upcoming
- wata mai zuwa <> next month.
- verbal noun of zo (come) and je (went)
- Suna zuwa gidanmu kowace rana <> They come to our house every day. or They are coming to our house every day.
- zuwa da = zo da <> bring forth / for: To come with, create, produce, generate, bring into existence
- Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not bring for [worship of] them a clear authority? —Quran 18:15
- (preposition) to, towards, into
- Sun kama hanya zuwa Kano. <> They headed towards Kano.
- Za mu yi ƙoƙarin fassara Turancin zuwa Hausa. <> We will try to translate the English into Hausa.
- (letter writing) form of address at a begininng of a letter dear
- Zuwa ga Edita <> Dear Editor.