Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ajami: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 10: Line 10:
# Siffa tare da "rubutu", ''rubutun ajami.'' Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script.

=== Tarihin Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016 ===
=== Tarihi da Ma'anar Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016 ===
* http://www.voahausa.com/a/3532528.html
* http://www.voahausa.com/a/3532528.html
<html>
<html>

Revision as of 20:54, 15 October 2016

Suna (Noun)

Tilo
ajami

Jam'i
babu (none)

ajami m ko ajamiya = f

baƙo ko mutumin da ba Balarabe ba ne, ko ƙabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa

   Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami 

watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci).

Siffa (Adjective)

  1. Siffa tare da "rubutu", rubutun ajami. Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script.

Tarihi da Ma'anar Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016