Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gare: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 6: Line 6:
== Noun 1 ==
== Noun 1 ==
{{suna|gare|garuka}}
{{suna|gare|garuka}}
[[File:gare-500x717.jpg|thumbnail|Babbar rigar [[gare]] <> Man modeling the [[gare]] [[gown]] for an [http://nativeapparels.com/store/index.php?route=product/product&product_id=33 online store] ]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
#babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A big gown done without embroidery.
#babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A big gown done without embroidery.

Revision as of 20:53, 30 October 2016

Preposition

Preposition
gare

  1. ga (for, from, or to)
    daga gare shi <> from him

Noun 1

Tilo
gare

Jam'i
garuka

Babbar rigar gare <> Man modeling the gare gown for an online store

f

  1. babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A big gown done without embroidery.

Noun 2

Tilo
gare

Jam'i
babu (none)

yarinyar dake wasa da gare a wani ƙauye <> Photo Credit: @Gates Foundation. A girl plays with a bicycle tire in the slum of Korogocho, one of the largest slum neighborhoods of Nairobi, Kenya [1]

m

  1. Kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu. Abin wasan yara kamar yankakken bakin tano ko kangawar wilin keke ko zagayayyen langa-langa ana tafiya ana gara shi. <> a circular makeshift kid's toy made from bicycle tires made to be rolled around.