More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 16: | Line 16: | ||
#: ''the fact of the '''matter''' is... <> haƙiƙanin gaskiyar '''magana''' shi ne...'' | #: ''the fact of the '''matter''' is... <> haƙiƙanin gaskiyar '''magana''' shi ne...'' | ||
# difficult [[problem]], [[issue]] <> [[matsala]], [[illa]] | # difficult [[problem]], [[issue]] <> [[matsala]], [[illa]] | ||
#: ''What's the '''matter'''? <> Menene '''matsalar'''?'' | #: ''What's the '''matter'''? <> Menene '''matsalar'''? <> My ya faru?'' |
Revision as of 14:04, 5 November 2016
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- affair <> sha'ani, harka, al'amari / lamari, magana
- look into the matter <> bincika al'amarin.
- take the matter seriously <> kula da al'amarin sosai.
- make matters worse <> caɓa sha'ani = rikita sha'ani.
- Domestic matters <> Harkokin cikin gida.
- Worldly matters <> Al'amuran duniya.
- the fact of the matter is... <> haƙiƙanin gaskiyar magana shi ne...
- difficult problem, issue <> matsala, illa
- What's the matter? <> Menene matsalar? <> My ya faru?