More actions
No edit summary |
|||
Line 22: | Line 22: | ||
#: ''They were action-focused, no '''matter''' which language was used <> Suna mai da hankali ne kan aiki, '''ko da''' wane yare su ke magana kuwa.'' | #: ''They were action-focused, no '''matter''' which language was used <> Suna mai da hankali ne kan aiki, '''ko da''' wane yare su ke magana kuwa.'' | ||
== Verb == | ==Verb== | ||
{{verb}} | |||
# yi [[muhummanci]], inganci, ko amfana | # yi [[muhummanci]], inganci, ko amfana | ||
#: ''It doesn't '''matter''' <> ba kome = ba damuwa''. | #: ''It doesn't '''matter''' <> ba kome = ba damuwa''. | ||
===Synonyms=== | |||
*[[count]] |
Revision as of 14:56, 5 November 2016
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- affair <> sha'ani, harka, al'amari / lamari, magana
- look into the matter <> bincika al'amarin.
- take the matter seriously <> kula da al'amarin sosai.
- make matters worse <> caɓa sha'ani = rikita sha'ani.
- Domestic matters <> Harkokin cikin gida.
- Worldly matters <> Al'amuran duniya.
- the fact of the matter is... <> haƙiƙanin gaskiyar magana shi ne...
- difficult problem, issue <> matsala, illa
- What's the matter? <> Menene matsalar? <> Me ya faru?
- It's the matter of monetizing that is bothering <> Matsalar kuɗi ce ta ke damu na.
- What's the matter with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?
- (in forming indefinites) ko da, duk da haka, ko'ina/koyaushe (anywhere, anytime, no matter when or where), duk yadda (no matter how)
- They were action-focused, no matter which language was used <> Suna mai da hankali ne kan aiki, ko da wane yare su ke magana kuwa.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yi muhummanci, inganci, ko amfana
- It doesn't matter <> ba kome = ba damuwa.