Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fail: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 10: Line 10:
#: {{cx|used as a noun}} ''Without [[fail]] <> Ba '''[[makawa]]'''.''
#: {{cx|used as a noun}} ''Without [[fail]] <> Ba '''[[makawa]]'''.''
#: '' She '''failed''' to pass her exam. <> Ta '''kasa cin''' nasarar jarabawar ta. = Ta '''faɗi''' a jarabawar ta.''
#: '' She '''failed''' to pass her exam. <> Ta '''kasa cin''' nasarar jarabawar ta. = Ta '''faɗi''' a jarabawar ta.''
#: '' He never '''failed''' to write her once a month. <> Bai taɓa '''rasa''' rubutawa matar ba a kowane wata. ''
#: ''I '''failed''' to pay <> Na '''kasa''' biya.''
# [[refusal]], to [[refuse]] <> [[ƙi]]  
# [[refusal]], to [[refuse]] <> [[ƙi]]  
#: ''The car '''failed''' to start <> Motar ta '''ƙi''' ta tashi.''
#: ''The car '''failed''' to start <> Motar ta '''ƙi''' ta tashi.''
#: '' He never '''failed''' to write her once a month. <> Bai taɓa '''rasa''' rubutawa matar ba a kowane wata. ''
#: ''I '''failed''' to pay <> Na '''kasa''' biya.''
# fall short of, not have <> [[rasa]], [[rasawa]]  
# fall short of, not have <> [[rasa]], [[rasawa]]  
#: ''He is in '''failing''' health <> Ya cika '''rashin''' lafiya.''
#: ''He is in '''failing''' health <> Ya cika '''rashin''' lafiya.''
#: ''His strength '''failed''' him <> Ya '''rasa''' ƙarfinsa.''
#: ''His strength '''failed''' him <> Ya '''rasa''' ƙarfinsa.''

Revision as of 15:29, 19 November 2016

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Verb

Plain form (yanzu)
fail

3rd-person singular (ana cikin yi)
fails

Past tense (ya wuce)
failed

Past participle (ya wuce)
failed

Present participle (ana cikin yi)
failing

  1. To not achieve a goal, or to go wrong. <> faɗuwa, gaza, kasa, rashin samun nasara.
    (used as a noun) Without fail <> Ba makawa.
    She failed to pass her exam. <> Ta kasa cin nasarar jarabawar ta. = Ta faɗi a jarabawar ta.
    He never failed to write her once a month. <> Bai taɓa rasa rubutawa matar ba a kowane wata.
    I failed to pay <> Na kasa biya.
  2. refusal, to refuse <> ƙi
    The car failed to start <> Motar ta ƙi ta tashi.
  3. fall short of, not have <> rasa, rasawa
    He is in failing health <> Ya cika rashin lafiya.
    His strength failed him <> Ya rasa ƙarfinsa.