Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ridda: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Verb == # ficewa daga addini musamman daga Musulunci. <> apostatize, renunciate from a religion especially from Islam. == Noun == <abbr title="feminine..."
 
No edit summary
Line 4: Line 4:
== Noun ==
== Noun ==
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# fita daga addini. <> [[apostasy]], [[renunciation]].
# fita daga addini. <> [[apostasy]], [[apostate]], [[renunciation]].
#: ''Kungiyar ta bada wan nan sanarwa ce a dandalin Internet na al-Qaidan. Kungiyar tayi alwashin ba zata bata lokaci ba wajen ci gaba da burinta na jihadi kan Amurka da Isra’ila, wadanda ta kira “’Yan '''ridda''' da mamaya”'' [http://www.voahausa.com/a/zawahiri-ne-sabon-shugaban-al-qaida-124013079/1377113.html]
#: ''Firayi ministan kasar Canada Stephen Harper yace shugaban kasar Afghanistan Hamid karzai ya fada masa cewa Ba-afge nan da aka yanke masa hukunci kisa saboda yayi '''ridda''', ba za’a kashe shi ba.'' [http://www.voahausa.com/a/a-39-2006-03-24-voa2-91734794/1370384.html]

Revision as of 00:13, 2 December 2016

Verb

  1. ficewa daga addini musamman daga Musulunci. <> apostatize, renunciate from a religion especially from Islam.

Noun

f

  1. fita daga addini. <> apostasy, apostate, renunciation.
    Kungiyar ta bada wan nan sanarwa ce a dandalin Internet na al-Qaidan. Kungiyar tayi alwashin ba zata bata lokaci ba wajen ci gaba da burinta na jihadi kan Amurka da Isra’ila, wadanda ta kira “’Yan ridda da mamaya” [1]
    Firayi ministan kasar Canada Stephen Harper yace shugaban kasar Afghanistan Hamid karzai ya fada masa cewa Ba-afge nan da aka yanke masa hukunci kisa saboda yayi ridda, ba za’a kashe shi ba. [2]