More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
#: ''Kungiyar ta bada wan nan sanarwa ce a dandalin Internet na al-Qaidan. Kungiyar tayi alwashin ba zata bata lokaci ba wajen ci gaba da burinta na jihadi kan Amurka da Isra’ila, wadanda ta kira “’Yan '''ridda''' da mamaya”'' [http://www.voahausa.com/a/zawahiri-ne-sabon-shugaban-al-qaida-124013079/1377113.html] | #: ''Kungiyar ta bada wan nan sanarwa ce a dandalin Internet na al-Qaidan. Kungiyar tayi alwashin ba zata bata lokaci ba wajen ci gaba da burinta na jihadi kan Amurka da Isra’ila, wadanda ta kira “’Yan '''ridda''' da mamaya”'' [http://www.voahausa.com/a/zawahiri-ne-sabon-shugaban-al-qaida-124013079/1377113.html] | ||
#: ''Firayi ministan kasar Canada Stephen Harper yace shugaban kasar Afghanistan Hamid karzai ya fada masa cewa Ba-afge nan da aka yanke masa hukunci kisa saboda yayi '''ridda''', ba za’a kashe shi ba.'' [http://www.voahausa.com/a/a-39-2006-03-24-voa2-91734794/1370384.html] | #: ''Firayi ministan kasar Canada Stephen Harper yace shugaban kasar Afghanistan Hamid karzai ya fada masa cewa Ba-afge nan da aka yanke masa hukunci kisa saboda yayi '''ridda''', ba za’a kashe shi ba.'' [http://www.voahausa.com/a/a-39-2006-03-24-voa2-91734794/1370384.html] | ||
[[Category:Hausa_terms_derived_from_Arabic]] |
Revision as of 00:22, 2 December 2016
Verb
- ficewa daga addini musamman daga Musulunci. <> apostatize, renunciate from a religion especially from Islam.
Noun
f
- fita daga addini. <> apostasy, apostate, renunciation.
- Kungiyar ta bada wan nan sanarwa ce a dandalin Internet na al-Qaidan. Kungiyar tayi alwashin ba zata bata lokaci ba wajen ci gaba da burinta na jihadi kan Amurka da Isra’ila, wadanda ta kira “’Yan ridda da mamaya” [1]
- Firayi ministan kasar Canada Stephen Harper yace shugaban kasar Afghanistan Hamid karzai ya fada masa cewa Ba-afge nan da aka yanke masa hukunci kisa saboda yayi ridda, ba za’a kashe shi ba. [2]