Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sabo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 8: Line 8:
#shaƙuwa da wani mutum ko wani abu
#shaƙuwa da wani mutum ko wani abu
#mayar da abu ya zama jiki, saba wa da wani ko abu <> [[familiarity]]
#mayar da abu ya zama jiki, saba wa da wani ko abu <> [[familiarity]]
# {{other spelling of|saɓo}}
=== Related ===
=== Related ===
* [[sabuntaka]]
* [[sabuntaka]]
* [[sabunta]]
* [[sabunta]]

Revision as of 00:56, 11 December 2016

See: saɓo

Hausa

Adjective

Tilo
sabo

Jam'i
sababbi

sabuwa = f

  1. something new, fresh - abin da aka gama samar da shi ko aka fara amfani da shi yanzu, watau kishiyar wanda aka daɗe ana amfani da shi, watau tsoho.
  2. shaƙuwa da wani mutum ko wani abu
  3. mayar da abu ya zama jiki, saba wa da wani ko abu <> familiarity
  4. Sabo is another way of spelling saɓo.

Related