More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 4: | Line 4: | ||
#[[profit]], [[excess]] - to exceed <> fin yawa ko [[ɗara]] | #[[profit]], [[excess]] - to exceed <> fin yawa ko [[ɗara]] | ||
#: ''Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-'''riɓa''' <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-'''profit''' association.'' | #: ''Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-'''riɓa''' <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-'''profit''' association.'' | ||
#: '' | #: ''sun [[riɓa]] mu a yawa <> they are more than us in numbers'' | ||
# riɓa ''v'' [[ruɓa]]/[[riɓe]]/[[riɓi]]/[[riɓu]]/[[riɓewa]]/[[ruɓar da]] - lalacewar abu mai danshi har ya fara wari. <> [[rotting]], to [[rot]] or [[spoil]], the [[deterioration]] of something moist to the point that it starts to smell. | # riɓa ''v'' [[ruɓa]]/[[riɓe]]/[[riɓi]]/[[riɓu]]/[[riɓewa]]/[[ruɓar da]] - lalacewar abu mai danshi har ya fara wari. <> [[rotting]], to [[rot]] or [[spoil]], the [[deterioration]] of something moist to the point that it starts to smell. | ||
#: ''Wannan [[kankana]]r ta '''riɓe''', kada wanda ya sha. <> This watermelon has '''spoiled''', let no one consume it.'' | #: ''Wannan [[kankana]]r ta '''riɓe''', kada wanda ya sha. <> This watermelon has '''spoiled''', let no one consume it.'' | ||
#: ''Mataccen jaki da ba a binne ba ya '''riɓe''' sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been '''rotting''' and smelling.'' | #: ''Mataccen jaki da ba a binne ba ya '''riɓe''' sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been '''rotting''' and smelling.'' | ||
#ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe. | #ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe. |
Revision as of 17:11, 13 December 2016
Verb
- to multiply, to double, double up, doubling - To double the quantity, amount or duration of something <> ninka; ƙarin yawa ko girman abu ya yi biyun na asalin; riɓanya/riɓanya
- shida ta riɓa uku sau biyu <> six is a multiple of two.
- profit, excess - to exceed <> fin yawa ko ɗara
- Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-profit association.
- sun riɓa mu a yawa <> they are more than us in numbers
- riɓa v ruɓa/riɓe/riɓi/riɓu/riɓewa/ruɓar da - lalacewar abu mai danshi har ya fara wari. <> rotting, to rot or spoil, the deterioration of something moist to the point that it starts to smell.
- Wannan kankanar ta riɓe, kada wanda ya sha. <> This watermelon has spoiled, let no one consume it.
- Mataccen jaki da ba a binne ba ya riɓe sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been rotting and smelling.
- ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe.