More actions
Line 18: | Line 18: | ||
===Related words=== | ===Related words=== | ||
*[[gladly]] (cikin [[farin ciki]], [[ | *[[gladly]] (cikin [[farin ciki]], cikin [[murna]]) | ||
*: {{cx|as an exclamation}} ''Would you do me a favor? <> '''Gladly'''! <> Ko za ka yi mini wani ɗan taimako? '''Ƙwarai kuwa'''!'' | *: {{cx|as an exclamation}} ''Would you do me a favor? <> '''Gladly'''! <> Ko za ka yi mini wani ɗan taimako? '''Ƙwarai kuwa'''!'' | ||
*[[gladness]] | *[[gladness]] |
Revision as of 12:27, 24 December 2016
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- mai farin ciki, mai murna akan wani abu. <> (not before the noun) If you are glad about something, you are happy about it.
- I'm glad to hear you're feeling better. <> Ina farin cikin jin ka sauwwaƙe.
- I'm glad that I lived long enough to see it. <> Ina murna da cewa rayuwa ta ta kai tsawon da na ga haka.
- mai farin ciki, mai murna akan yin wani abu. <> (not before the noun) If you are glad to do something, you will do it happily.
- "Can you get this door for me?" "Sure, I'd be glad to." <> "Ko za ka iya buɗe min wannan ƙofar?" "E, zan so na yi."
Synonyms
Related words
- gladly (cikin farin ciki, cikin murna)
- (as an exclamation) Would you do me a favor? <> Gladly! <> Ko za ka yi mini wani ɗan taimako? Ƙwarai kuwa!
- gladness
- gladden