More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
{{verb2|fall|falls|fell|fallen|falling}} | {{verb2|fall|falls|fell|fallen|falling}} | ||
#[[faɗi]], [[faɗuwa]], [[faɗo]], [[faɗa]] | #[[faɗi]], [[faɗuwa]], [[faɗo]], [[faɗa]] | ||
# [[sauka]], [[sauko]]/[[sakko]], yi [[ƙasa]] | # [[sauka]], [[sauko]]/[[sakko]], yi [[ƙasa]], [[raguwa]] | ||
#: ''Before the first rain '''falls'''. <> Kafin ruwan fari ya '''sauko'''.'' | #: ''Before the first rain '''falls'''. <> Kafin ruwan fari ya '''sauko'''.'' | ||
#: ''The prices have '''fallen'''. <> Farashi ya '''sakko'''.'' | #: ''The prices have '''fallen'''. <> Farashi ya '''sakko'''.'' | ||
#: ''The rise and '''fall''' of prices. <> Hawa da '''saukar''' farashi.'' | #: ''The rise and '''fall''' of prices. <> Hawa da '''saukar''' farashi.'' | ||
#: ''His work has '''fallen off'''. <> Kyan aikinsa ya '''ragu'''.'' | |||
# to '''fall''' in disgrace <> ɓata kai | # to '''fall''' in disgrace <> ɓata kai | ||
# to '''fall''' into [[difficulty]]. <> shiga [[wahala]] | # to '''fall''' into [[difficulty]]. <> shiga [[wahala]] | ||
Line 15: | Line 16: | ||
#: ''Sallah '''falls''' on Monday. <> Hutun Sallah ya '''kama''' ran Litinin.'' | #: ''Sallah '''falls''' on Monday. <> Hutun Sallah ya '''kama''' ran Litinin.'' | ||
# {{cx|attack}} fall upon something/someone <> faɗa/far wa | # {{cx|attack}} fall upon something/someone <> faɗa/far wa | ||
#: ''Suddenly, the lion '''fell upon''' the goat. <> Nan da nan, sai zakin ya '''far wa''' akwiyar.'' | |||
# {{cx|come apart}} fall apart <> [[ruguje]], [[ɓaɓɓalle]], [[wargaje]] | # {{cx|come apart}} fall apart <> [[ruguje]], [[ɓaɓɓalle]], [[wargaje]] | ||
# '''fall''' [[asleep]] <> yi [[barci]] | # '''fall''' [[asleep]] <> yi [[barci]] |
Revision as of 10:50, 9 January 2017
Verb
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |
- faɗi, faɗuwa, faɗo, faɗa
- sauka, sauko/sakko, yi ƙasa, raguwa
- Before the first rain falls. <> Kafin ruwan fari ya sauko.
- The prices have fallen. <> Farashi ya sakko.
- The rise and fall of prices. <> Hawa da saukar farashi.
- His work has fallen off. <> Kyan aikinsa ya ragu.
- to fall in disgrace <> ɓata kai
- to fall into difficulty. <> shiga wahala
- fall off <> faɗo daga, ɓalla
- The book fell off the shelf. <> Littafin ya faɗo daga kanta.
- (of hair, leaves) fall out of something <> zuba/zubewa, faɗo daga cikin wani abu
- They all fell out of the canoe. <> Dukansu sun faɗo daga cikin kwalekwale.
- (of time) fall on... <> kama
- Sallah falls on Monday. <> Hutun Sallah ya kama ran Litinin.
- (attack) fall upon something/someone <> faɗa/far wa
- Suddenly, the lion fell upon the goat. <> Nan da nan, sai zakin ya far wa akwiyar.
- (come apart) fall apart <> ruguje, ɓaɓɓalle, wargaje
- fall asleep <> yi barci
- fall behind <> bari a baya
- I've fallen behind in my payments <> An bar ni a baya wajen biyan bashi.
- fall short <> yi ƙasa, kasa, gaza
- The rain falls short every year. <> Ruwan sama yakan yi ƙasa kowace shekara.