More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 9: | Line 9: | ||
#A problem or situation is '''serious''' if it is not funny or comical, but important. <> [[muhimmi]], [[mai tsanani]]n [[muhimminci]], babba. magana mai nauyi, mai isa tunani, ba na wasa ba. | #A problem or situation is '''serious''' if it is not funny or comical, but important. <> [[muhimmi]], [[mai tsanani]]n [[muhimminci]], babba. magana mai nauyi, mai isa tunani, ba na wasa ba. | ||
#:''This is a '''serious''' problem. We must do something. <> Wannan '''babban''' matsala ne. Dole mu yi wani abu.'' | #:''This is a '''serious''' problem. We must do something. <> Wannan '''babban''' matsala ne. Dole mu yi wani abu.'' | ||
#: ''This is getting '''serious'''. <> Wannan al'amari ya soma '''banjama'''.'' | |||
#A person is '''serious''' if the person is not laughing or joking, but saying what they mean. <> mutum mai mara yin murmushi, mara wasa, mai ma'anar duk abin da ya ke faɗa. Da gaske. | #A person is '''serious''' if the person is not laughing or joking, but saying what they mean. <> mutum mai mara yin murmushi, mara wasa, mai ma'anar duk abin da ya ke faɗa. Da gaske. | ||
#:''I see. When you said the room was empty, you were '''serious'''! <> Na gani. Ke nan da ka ce ɗakin wayam ne, '''da gaske''' ka ke.'' | #:''I see. When you said the room was empty, you were '''serious'''! <> Na gani. Ke nan da ka ce ɗakin wayam ne, '''da gaske''' ka ke.'' |
Revision as of 21:32, 13 January 2017
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- A problem or situation is serious if it is not funny or comical, but important. <> muhimmi, mai tsananin muhimminci, babba. magana mai nauyi, mai isa tunani, ba na wasa ba.
- This is a serious problem. We must do something. <> Wannan babban matsala ne. Dole mu yi wani abu.
- This is getting serious. <> Wannan al'amari ya soma banjama.
- A person is serious if the person is not laughing or joking, but saying what they mean. <> mutum mai mara yin murmushi, mara wasa, mai ma'anar duk abin da ya ke faɗa. Da gaske.
- I see. When you said the room was empty, you were serious! <> Na gani. Ke nan da ka ce ɗakin wayam ne, da gaske ka ke.
- The woman's face looked serious, so I knew she was saying something important. <> Fuskar matar sai ka ce da wani abu mai nauyi a zuciyar ta, shi ya sa na san muhimmi ne abin da ta ke faɗi.