More actions
No edit summary |
|||
Line 3: | Line 3: | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# faffaɗan fili <> open space or area | # faffaɗan fili <> open space or area | ||
# dandali <> field, area | # dandali <> field, area, sector, industry. | ||
## ''Masu ruwa da tsaki a '''fagen''' fina-finan Kannywood sun dade suna kokawa kan batun satar fasaha da suka ce tana kassara sana'arsu, to ko yaushe za a kawo karshen wannan halayyar ta bera?'' | |||
# [[babba]]r [[gona]] <> a [[huge]] [[farm]] | # [[babba]]r [[gona]] <> a [[huge]] [[farm]] | ||
#: '''''fagen''' rogo <> kola nut '''farm'''.'' | #: '''''fagen''' rogo <> kola nut '''farm'''.'' |
Revision as of 22:49, 13 July 2017
Suna
m
- faffaɗan fili <> open space or area
- dandali <> field, area, sector, industry.
- Masu ruwa da tsaki a fagen fina-finan Kannywood sun dade suna kokawa kan batun satar fasaha da suka ce tana kassara sana'arsu, to ko yaushe za a kawo karshen wannan halayyar ta bera?
- babbar gona <> a huge farm
- fagen rogo <> kola nut farm.
- fagen waɗari; watau wurin da ake yin saƙa <> a thread shop
- fagen fama; watau wurin da ake yaƙi <> battlefield
- fagen fyaɗi; watau wurin yin sussuka ko sharo. <> Translation needed
- fagen mutuwa; watau shekara sittin zuwa sama a cikin riya <> living for 60+ years, past one's prime