More actions
Line 97: | Line 97: | ||
==[[cauɗa]]== | ==[[cauɗa]]== | ||
# [[carkwaɗa]]. | # [[carkwaɗa]]. | ||
==[[cazbi]]== | ==[[cazbi]]== |
Revision as of 17:57, 28 July 2017
carko-carko
- kalma mai nuna rashin daidaituwar abu.
- Sun yi carko-carko. (sun rasa abin yi <> being at a lost)
carkoko
carkwaɗa
Verb
carkwai
Adverb
Noun
- {n.m.}. In [ca"rkwa+i ba/" la/"sa+r ba/"ki/+] thou tasty thing, which causes one to lick one's lips.
carmagade
f
- amshin waƙa da 'yan mata ke yi kamar haka.
- A: Carmandudu carmanduduwa.
- B: Carmagade.
carna
cas
- kalma mai nuna kyan tsarin abu. <> {adv.}. Emphasizes tidy arrangement. a positive response to a playful challenge. See also: kule.
- Synonym: siɗiɗi
- Kayan sun shiryu cas.
- An shira kaya cas.
- Ba cas ba as.
- Reply of consent to kule q.v. (=(Go.) mangu.)
- wata irin ƙara da ke fitowa yayin zubewar ƙarafuna ko tsabar kuɗi.
- ƙarar da ke fitowa yayin da ake yin casa. <> {n.m.}. Sound made when a number of metal objects are being poured out, or rattled together.
casa
Verb
- Separate grain from chaff. Thresh grain. <> sussuka hatsi domin fid da ƙwayarsa dafa jikin zangarniya.
- Beat, flog. To thrash a person. <> dukan wani.
- An casa shi. <> He has been beaten.
- casa magana <> thrash out differences.
- tell
- ya casa k'arya <> he told a lie.
Noun
{n. f.}.
casau
m
- sana'ar yin casa. <> the profession of threshing. Winnowing corn for payment.
- casau na ruwa, sara na kallo. Expression used of a person who unknown to himself is completely seen through.
cashe
Verb
cashiya
f
caskuru
caskwiyaya
f
- jigida da mata kan ɗaura a kuturi.
cassa
f
- bowleggedness <> tanƙwarewa ƙafa ta buɗa waje.
- Synonym: tarkoshi
- Cassa gare shi.
cau
Interjection
- used in urging a camel to rise up or to kneel. <> Kalmar da mahayin raƙumi kan faɗa idan yana son raƙumi ya tashi ko ya kwanta.
- used in setting a dog at a thing.
Noun/Adverb
{n.m. and adv.}
- The sound of the blows of a whip, cane. <> sautin da kan faru wajen bugu da bulala.
- A Gold Coast and Plateau pronunciation of kyau.
cauɗa
cazbi
- REDIRECT carbi
ceebur
m
cece
ceci
cece-kuce
- cacar baki <> angry exchanges. Tensions running high. Infighting.
ceda, ce'da, ced'a
- REDIRECT ceɗa
ceɗa
f
- vomit <> amai ko hararwa.
ceɗiya

f
- wata irin bishiya mai kama da durumi wadda takan yi jijiya har daga sama, kuma in an karta jikinta, wani ruwa mai kama da nono kan fita.
- (Kirari) ceɗiya ba ki ƙay; wato kirarin da ake yi wa mai sauƙin kai.
cefana
Verb
- tsakura.
- cefanad da: sayar da abu kaɗan-kaɗan. <> selling something little-by-little. Give someone a small portion of something.
- An cefanar da shi da arha. <> It was sold off cheaply.
cefane
m
- grocery shopping <> sayen kayan abinci.
- kayan cefane <> groceries.
cekaɗe
Verb
cena
cenɗi
m
ceri
m
ceru
m
- wuƙa mai kube da ake ɗaurawa a ƙugu. <> Any kind of native-made knife.
- (Kats.) A concubine. (= k'wark'wara.)
ceta
ceto
cetu
f
cibajira
f
- (as adjective) usually cibajirar yarinya: a well-built, well-fed girl. A fully developed girl. (= cicci'ba.) <> yarinya gwaggwaɓa.
- Synonym: cicciɓa
cibanya
ci-baya
- a regression.
cab-di-jan, cab', ca'b, cibɗi
- REDIRECT cab-ɗi-jan
cab-ɗi-jan
- klama mai nuna alamar mamaki da ƙosawa.
ciɓe
- kalma mai bayyana yin almubazzaranci ko banzatar da wani abu.
cibe, cib'e, ci'be
- REDIRECT ciɓe
cibi
m
cibilbila
Noun
cibirbira
f