Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fassara: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 9: Line 9:
=== Verb ===
=== Verb ===
#to [[translate]], [[interpret]], [[evaluate]] <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce.
#to [[translate]], [[interpret]], [[evaluate]] <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce.
#: “We all '''evaluate''' the situations we encounter very differently. [http://www.bbc.com/capital/story/20160728-this-is-why-you-cant-switch-off-at-the-weekend] <> Dukkanninmu muna '''fassara''' yanayin da muka samu kanmu daidai da fahimtarmu wadda ba lalle ta zama daya ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_cap/2016/08/160731_vert_cap_why_you_cant_switch_off_at_weekend]
#: ''“We all '''evaluate''' the situations we encounter very differently. [http://www.bbc.com/capital/story/20160728-this-is-why-you-cant-switch-off-at-the-weekend] <> Dukkanninmu muna '''fassara''' yanayin da muka samu kanmu daidai da fahimtarmu wadda ba lalle ta zama daya ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_cap/2016/08/160731_vert_cap_why_you_cant_switch_off_at_weekend]
''

Revision as of 06:46, 31 July 2017

Hausa

Noun

f

Tilo
fassara

Jam'i
fassarori

  1. translation, interpretation, define <> maganar da aka juya daga wani harshe zuwa wani.
    1. where lethologica is defined as the ‘inability to remember the proper word’. [1] <> inda a ciki aka fassara kalmar ta 'lethologica' a matsayin 'kasa tuna kalmar da ta dace'. [2]
    2. “You should never ever interpret just one gesture. You need four to five clues to come up with an interpretation,” Schuermann says. [3] <> "Kada ka taba fassara kallo daya kawai, kana bukatar hanyoyi hudu zuwa biyar kafin ka iya fassara ko wane irin mutum ne, " in ji Schuermann.[4]

Verb

  1. to translate, interpret, evaluate <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce.
    “We all evaluate the situations we encounter very differently. [5] <> Dukkanninmu muna fassara yanayin da muka samu kanmu daidai da fahimtarmu wadda ba lalle ta zama daya ba. [6]