More actions
No edit summary Tags: Mobile edit Mobile web edit |
No edit summary |

Line 4: | Line 4: | ||
#: ''I will no '''doubt''' be there. <> Ba '''makawa''' zan zo.'' | #: ''I will no '''doubt''' be there. <> Ba '''makawa''' zan zo.'' | ||
# [[escape]], [[resistance]], [[avoidance]] <> ikon iya kaucewa da kuma tsere wa wahala. | # [[escape]], [[resistance]], [[avoidance]] <> ikon iya kaucewa da kuma tsere wa wahala. | ||
===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[makawa]]=== | |||
# [[makawa]]. <> [[Inevitably]], [[a way]], [[a]], [[consequences]], [[hopeless]], [[inescapable]], [[inevitable]]. | |||
## ''Kashe aure, cikin shege, cututtuka daga jima’i, da kuma rashin yarda ko kuma daraja—dukan waɗannan abin baƙin cikin da za su iya kasancewa sakamakon da ba makawa ne na zunubi. <> Divorce, unwanted pregnancy, sexually transmitted disease, loss of trust or respect—all of these may be the sad, unavoidable consequences of sin. | |||
## ''Ko ma haka ne, kada ka ga cewa yanayinka ba shi da wata makawa. <> Even so, please do not conclude that your situation is hopeless. | |||
## ''Za a iya a sha kan irin wannan zalunci, ko kuma dai rashawa da ba ta da makawa? <> Can this type of oppression be overcome, or is corruption inescapable? | |||
## ''Jehobah ya amsa: “Bi sawunsu: gama hakika za ka ci masu; ba makawa kuma za ka sāke karɓo su duka.” <> Jehovah replied: “Go in chase, for you will without fail overtake them, and you will without fail make a deliverance.” | |||
## ''Waɗanda suka fi shan wuya daga Rashawa da ɓarnanta na tattalin arziki da yawa sune matalauta, abin da babu makawa—waɗanda ba su da shi balle su ba wani cin hanci. <> Inevitably, the ones who suffer most from corruption and the economic devastation it spawns are the poor—the ones who are rarely in a position to bribe anyone. | |||
## ''Akwai makawa kuwa? <> Is there a way out? | |||
## ''(Galatiyawa 6:7, 8) Domin wannan Allah ya ba da wannan kwatanci sarai na sakamako mara makawa na ƙin dokokinsa da kuma yasar da bauta ta gaskiya. <> (Galatians 6:7, 8) For this reason Jehovah graphically described the inevitable results of disregarding his commandments and abandoning true worship. | |||
## ''5 Za mu iya ƙarfafa tsoronmu da kuma ƙiyayya ga abin da ke mugu ta wajen bincika mummunan sakamako da babu makawa da zunubi yake kawowa. <> 5 We can reinforce this wholesome fear and hatred for what is bad by considering the harmful consequences that sin inevitably brings. | |||
## ''Da yake muna bauta wa Allah tare, babu makawa cewa jayayya za ta taso a wasu lokatai.—Romawa 12:10; Filibbiyawa 2:3. <> Since we are serving God in close association, it is inevitable that friction will develop at times.—Romans 12:10; Philippians 2:3. | |||
[17-08-13 17:25:33:861 EDT] |
Revision as of 06:49, 14 August 2017
f
- doubt, failure, uncertainty <> abin da zai kawar da wani abu
- Synonym: shakka
- Without fail <> Ba makawa.
- I will no doubt be there. <> Ba makawa zan zo.
- escape, resistance, avoidance <> ikon iya kaucewa da kuma tsere wa wahala.
Glosbe's example sentences of makawa
- makawa. <> Inevitably, a way, a, consequences, hopeless, inescapable, inevitable.
- Kashe aure, cikin shege, cututtuka daga jima’i, da kuma rashin yarda ko kuma daraja—dukan waɗannan abin baƙin cikin da za su iya kasancewa sakamakon da ba makawa ne na zunubi. <> Divorce, unwanted pregnancy, sexually transmitted disease, loss of trust or respect—all of these may be the sad, unavoidable consequences of sin.
- Ko ma haka ne, kada ka ga cewa yanayinka ba shi da wata makawa. <> Even so, please do not conclude that your situation is hopeless.
- Za a iya a sha kan irin wannan zalunci, ko kuma dai rashawa da ba ta da makawa? <> Can this type of oppression be overcome, or is corruption inescapable?
- Jehobah ya amsa: “Bi sawunsu: gama hakika za ka ci masu; ba makawa kuma za ka sāke karɓo su duka.” <> Jehovah replied: “Go in chase, for you will without fail overtake them, and you will without fail make a deliverance.”
- Waɗanda suka fi shan wuya daga Rashawa da ɓarnanta na tattalin arziki da yawa sune matalauta, abin da babu makawa—waɗanda ba su da shi balle su ba wani cin hanci. <> Inevitably, the ones who suffer most from corruption and the economic devastation it spawns are the poor—the ones who are rarely in a position to bribe anyone.
- Akwai makawa kuwa? <> Is there a way out?
- (Galatiyawa 6:7, 8) Domin wannan Allah ya ba da wannan kwatanci sarai na sakamako mara makawa na ƙin dokokinsa da kuma yasar da bauta ta gaskiya. <> (Galatians 6:7, 8) For this reason Jehovah graphically described the inevitable results of disregarding his commandments and abandoning true worship.
- 5 Za mu iya ƙarfafa tsoronmu da kuma ƙiyayya ga abin da ke mugu ta wajen bincika mummunan sakamako da babu makawa da zunubi yake kawowa. <> 5 We can reinforce this wholesome fear and hatred for what is bad by considering the harmful consequences that sin inevitably brings.
- Da yake muna bauta wa Allah tare, babu makawa cewa jayayya za ta taso a wasu lokatai.—Romawa 12:10; Filibbiyawa 2:3. <> Since we are serving God in close association, it is inevitable that friction will develop at times.—Romans 12:10; Philippians 2:3.
[17-08-13 17:25:33:861 EDT]