More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 14: | Line 14: | ||
#: ''So whoever '''sights''' [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya '''halarta''' daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka '''shaida''' wannan watan suyi azumi daga nan.'' --[http://hausadictionary.com/Quran/2/185 Qur'an 2:185] | #: ''So whoever '''sights''' [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya '''halarta''' daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka '''shaida''' wannan watan suyi azumi daga nan.'' --[http://hausadictionary.com/Quran/2/185 Qur'an 2:185] | ||
# to [[lose]] one [[sight]] <> [[makance]]. | # to [[lose]] one [[sight]] <> [[makance]]. | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[sight]] == | |||
[[Gani]]. | |||
# {{cx|noun}} [[gani]] <> [[sight]], [[reflection]]; | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 03:05, 25 August 2017
Noun
- gani
- Synonym: vision
- I don't want lose my sight <> Ban so na daina gani.
- His sight is failing. <> Ganinsa ya ragu.
- He has poor sight. <> Ba ya gani sosai. = Yana gani garma-garma.
- At first sight it seemed very easy. <> Da gani dai sai ka ce ba wuya.
- I know him by sight. <> Na taɓa ganinsa.
- There is no body in sight. <> Ba a ganin kowa.
- Get out of my sight. <> Ɓace mini da gani. = Tafi ka/ki ban waje.
Verb
- hange/hanga, iya gani, tsinkaya, shaidawa, halarta.
- So whoever sights [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya halarta daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka shaida wannan watan suyi azumi daga nan. --Qur'an 2:185
- to lose one sight <> makance.
Google translation of sight
Gani.
- (noun) gani <> sight, reflection;