More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== Noun == | == Noun == | ||
{{suna|garma|garemani|garmuna}} | {{suna|garma|garemani|garmuna}} | ||
{{noun|plowshare}} | |||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# wata irin ƙatuwar [[fartanya]] da ake huɗa da ita. <> The main cutting [[blade]] of a [[plow]], behind the coulter. {{syn|galma|gasma}} | # wata irin ƙatuwar [[fartanya]] da ake huɗa da ita. <> The main cutting [[blade]] of a [[plow]], behind the coulter. {{syn|galma|gasma}} | ||
#: ''Figuratively, they have learned “to beat their swords into '''plowshares''' and their spears into pruning shears.” <> A alamance, sun koyi su “bubbuge takubansu su zama '''garmuna''', māsunsu kuma su zama lauzuna.” | |||
#: ''They “beat their swords into '''plowshares''' and their spears into pruning shears.” <> Sun “bubbuge takobansu su zama '''garmuna''', māsunsu kuma su zama lauzuna.” [https://glosbe.com/en/ha/shears] | |||
# '' '''garma''' ƙare aiki'' = watau mutum mai aiki da yawa <> a [[workaholic]]. | # '' '''garma''' ƙare aiki'' = watau mutum mai aiki da yawa <> a [[workaholic]]. | ||
# inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu. | # inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu. |
Revision as of 11:06, 9 December 2017
Noun
f
- wata irin ƙatuwar fartanya da ake huɗa da ita. <> The main cutting blade of a plow, behind the coulter.
- Figuratively, they have learned “to beat their swords into plowshares and their spears into pruning shears.” <> A alamance, sun koyi su “bubbuge takubansu su zama garmuna, māsunsu kuma su zama lauzuna.”
- They “beat their swords into plowshares and their spears into pruning shears.” <> Sun “bubbuge takobansu su zama garmuna, māsunsu kuma su zama lauzuna.” [1]
- garma ƙare aiki = watau mutum mai aiki da yawa <> a workaholic.
- inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu.
- abin noma na ƙarfe wanda ake ɗaura wa shanu suna ja don yin huɗa.
- (a) A large hoe. (Cf. ba-kukiya; saba'da.)
- (b) garma uwar rufi, an expression used of a reticent, secretive person because he is like a hoe which covers up weeds when used in farm work. (= tadali.)
- Favouring one person above his fellows.
- Synonym: gatanci
- an yi mana garma., said by those who have not had a share in gifts given to other members of the company in which they were.
- inuwar dare ba da garma <> the shades of night fall on all alike.
- Allah ba/ ya/ garma, <> God sends rain on all alike.
Google translation of garma
plow.