No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
{{noun|dinner}} | {{noun|dinner}} | ||
# [[dinner]], [[supper]]. | # [[dinner]], [[supper]]. | ||
## '' | ## ''Duk da cewar dai za''a kai ga cin '''[[abincin dare]]''' a tsakanin shugabannin biyu a ranar 28, ba za''a mika mulkin ba har sai ranar 29 a fadar Patricia Akwashiki da ke zaman [http://www.dw.com/ha/kokarin-tabbatar-da-mika-mulki-cikin-sauki/a-18403276]'' | ||
## | ## ana yin tatsunniya idan dare yayi daga an gama cin '''[[abincin dare]]''' . [http://ha.wikipedia.org/wiki/TATSUNNIYA] | ||
## '' , dss. Sannan kuma ya je, shi da liman Thubaiti babban sakataren Usrati suka yi hoto su da angwayen don tarihi. Bayan an ci '''[[abincin dare]]''' , kowane ango ya je ya dauki amaryarsa ya yi gaba. Sarkin Madina AbdulAziz ibn Majid, daLimamin Haramin Madina Dr. [https://iyalina.wordpress.com/] | ## '' , dss. Sannan kuma ya je, shi da liman Thubaiti babban sakataren Usrati suka yi hoto su da angwayen don tarihi. Bayan an ci '''[[abincin dare]]''' , kowane ango ya je ya dauki amaryarsa ya yi gaba. Sarkin Madina AbdulAziz ibn Majid, daLimamin Haramin Madina Dr. [https://iyalina.wordpress.com/]'' | ||
## '' , tana mai cewar ya kamata Amurka ta rike alkawarinta na kin goyon bayan wani bangare a rikicin. Shugaban Obama zai ci '''[[abincin dare]]''' tare da Pirayim Minista, Shinzo Abe sannan kuma suyi karin tattauna a ranar Alhamis. Ana saran shugabannin biyu za su [http://www.bbc.co.uk/hausa/news/2014/04/140423_obama_japan_visit.shtml] | ## '' , tana mai cewar ya kamata Amurka ta rike alkawarinta na kin goyon bayan wani bangare a rikicin. Shugaban Obama zai ci '''[[abincin dare]]''' tare da Pirayim Minista, Shinzo Abe sannan kuma suyi karin tattauna a ranar Alhamis. Ana saran shugabannin biyu za su [http://www.bbc.co.uk/hausa/news/2014/04/140423_obama_japan_visit.shtml]'' | ||
## '' a ƙasar. Abin da an iya yi bai ɗore ba. Yanzu Baxter ba shi tare da mu. An kaishi wani wuri dabam. Wata rana bayan mun ci '''[[abincin dare]]''' , sai a ka kama ni. Kashegari, a ka kai ni tsibirin Indo-China da a ke kira Bala Nakamatti kusa da Singapore. Ban san laifin [http://www.the-good-way.com/hau/books/7840/format-xml] | ## '' a ƙasar. Abin da an iya yi bai ɗore ba. Yanzu Baxter ba shi tare da mu. An kaishi wani wuri dabam. Wata rana bayan mun ci '''[[abincin dare]]''' , sai a ka kama ni. Kashegari, a ka kai ni tsibirin Indo-China da a ke kira Bala Nakamatti kusa da Singapore. Ban san laifin [http://www.the-good-way.com/hau/books/7840/format-xml]'' | ||
## '' ruwa kogin don ya cika aikinsa. An yi tsananin sanyi da daren ran 6 ga Disamba. A Lahore sanyi yakan zama jaura. Bayan '''[[abincin dare]]''' , sai suka tuɓe ni sindir sai kanfai a jikina. Aka kulle ni cikin wani ɗaki mai sanyi babu kome ciki. Sun yi haka don sanyi ya [http://www.the-good-way.com/hau/books/7840/format-xml] | ## '' ruwa kogin don ya cika aikinsa. An yi tsananin sanyi da daren ran 6 ga Disamba. A Lahore sanyi yakan zama jaura. Bayan '''[[abincin dare]]''' , sai suka tuɓe ni sindir sai kanfai a jikina. Aka kulle ni cikin wani ɗaki mai sanyi babu kome ciki. Sun yi haka don sanyi ya [http://www.the-good-way.com/hau/books/7840/format-xml]'' | ||
## '' Ƙetarewa sauran kwana shida, sai Yesu ya zo Betanya inda Li''azaru yake, wanda Yesu ya tasa daga matattu. 2 Nan aka yi masa '''[[abincin dare]]''' , Marta ce ta yi hidima, Li''azaru kuwa yana cikin masu ci tare da shi. 3 Sai Maryamu ta ɗauko awo guda na man ƙanshi na nardi [http://gospelgo.com/f/hausa_bible.htm] | ## '' Ƙetarewa sauran kwana shida, sai Yesu ya zo Betanya inda Li''azaru yake, wanda Yesu ya tasa daga matattu. 2 Nan aka yi masa '''[[abincin dare]]''' , Marta ce ta yi hidima, Li''azaru kuwa yana cikin masu ci tare da shi. 3 Sai Maryamu ta ɗauko awo guda na man ƙanshi na nardi [http://gospelgo.com/f/hausa_bible.htm]'' | ||
## '' bar wannan duniya ya koma wurin Uba, da yake ya ƙaunaci mutanensa da suke duniya, ya ƙaunace su har matuƙa. 2 Ana cikin cin '''[[abincin dare]]''' , Iblis kuwa ya riga ya sa a zuciyar Yahuza Iskariyoti ɗan Saminu yă bāshe shi. 3 Yesu kuwa, da yake ya san Uba ya sa kome a [http://gospelgo.com/f/hausa_bible.htm] | ## '' bar wannan duniya ya koma wurin Uba, da yake ya ƙaunaci mutanensa da suke duniya, ya ƙaunace su har matuƙa. 2 Ana cikin cin '''[[abincin dare]]''' , Iblis kuwa ya riga ya sa a zuciyar Yahuza Iskariyoti ɗan Saminu yă bāshe shi. 3 Yesu kuwa, da yake ya san Uba ya sa kome a [http://gospelgo.com/f/hausa_bible.htm]'' | ||
## '' da takardata ranar 3/12/2008 Frankfurt 2008 Wasu daga cikin daliban Hausa da suke Jami''ar Frunkfurt, sun shirya cin '''[[abincin dare]]''' don yin bankwana da wani dalibin da ya gama karatu. SABON FIM DIN KAMFANIN GIDAN DABINO INTERNATIONAL Fastar wani fim da [http://gidandabino.blogspot.com/2008/09/hausa-da-hausanci-karni-na-21-kalubale_25.html] | ## '' da takardata ranar 3/12/2008 Frankfurt 2008 Wasu daga cikin daliban Hausa da suke Jami''ar Frunkfurt, sun shirya cin '''[[abincin dare]]''' don yin bankwana da wani dalibin da ya gama karatu. SABON FIM DIN KAMFANIN GIDAN DABINO INTERNATIONAL Fastar wani fim da [http://gidandabino.blogspot.com/2008/09/hausa-da-hausanci-karni-na-21-kalubale_25.html] | ||
## '' ni, da uwargidata, Pam, yayinda, mu muna nan, a Lagos, domin mu ba}in ofis ne, da aka gayyato, zuwa wajen lifayar cin '''[[abincin dare]]''' , wa]anda kuma za su tsaya, har lokacin karya kumallo! A bar maganar wasa, a gaskiya, mun yi murna da wannan karimci. Har [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/JawabinAmbasadaEntwistleAWurinLiyafarMarhabinDaTsofaffinDalibanShirinMandelaYALIAGidanBabbanJamiinHarkokin.pdf] | ## '' ni, da uwargidata, Pam, yayinda, mu muna nan, a Lagos, domin mu ba}in ofis ne, da aka gayyato, zuwa wajen lifayar cin '''[[abincin dare]]''' , wa]anda kuma za su tsaya, har lokacin karya kumallo! A bar maganar wasa, a gaskiya, mun yi murna da wannan karimci. Har [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/JawabinAmbasadaEntwistleAWurinLiyafarMarhabinDaTsofaffinDalibanShirinMandelaYALIAGidanBabbanJamiinHarkokin.pdf]'' | ||
## '' bazara. Ya kamata a sanar da malamai da ke kula da lokutan da ba a karatu, kamar su mataimaka ko malamai masu kula da cin '''[[abincin dare]]''' , kar su aiwatar da wannan doka. Ya kamata mambobi Kwamitin da ke Makaranta su yi aiki tare da iyaye don samin amincewa da [http://www.sicklecellanaemia.org/teaching-resources/resources/scooter88/SCOOTER91a_School_Policy_Hausa.doc] | ## '' bazara. Ya kamata a sanar da malamai da ke kula da lokutan da ba a karatu, kamar su mataimaka ko malamai masu kula da cin '''[[abincin dare]]''' , kar su aiwatar da wannan doka. Ya kamata mambobi Kwamitin da ke Makaranta su yi aiki tare da iyaye don samin amincewa da [http://www.sicklecellanaemia.org/teaching-resources/resources/scooter88/SCOOTER91a_School_Policy_Hausa.doc]'' | ||
## '' a karshen makon da iyaye na. A hanya, jiki na ya bani cewa wani abu zai faru. Na isa gida a lokacin da mutane suke girkin '''[[abincin dare]]''' wato kamar karfe shida na yamma. Ina kwance a kan wata tsohuwar kyalle a cikin madafi tare da sauran „yan uwa na. Wasun su [http://www.divinerevelations.info/documents/time_is_fast_running_out/hausa_time_is_fast_running_out.pdf] | ## '' a karshen makon da iyaye na. A hanya, jiki na ya bani cewa wani abu zai faru. Na isa gida a lokacin da mutane suke girkin '''[[abincin dare]]''' wato kamar karfe shida na yamma. Ina kwance a kan wata tsohuwar kyalle a cikin madafi tare da sauran „yan uwa na. Wasun su [http://www.divinerevelations.info/documents/time_is_fast_running_out/hausa_time_is_fast_running_out.pdf]'' | ||
## '' a talabijin, ba ta da kawaici, sannan kuma ’ya’yanmu wato Malia da Sasha sun biyo ta. Saboda haka a duk rana lokacin cin '''[[abincin dare]]''' , suna zagaye ni. Idan aka yi la’akari da jarin al’umma da kuma matasa, ba ni da tantama cewar babban jarin da kowace }asa [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/MagamaAugust2013.pdf] | ## '' a talabijin, ba ta da kawaici, sannan kuma ’ya’yanmu wato Malia da Sasha sun biyo ta. Saboda haka a duk rana lokacin cin '''[[abincin dare]]''' , suna zagaye ni. Idan aka yi la’akari da jarin al’umma da kuma matasa, ba ni da tantama cewar babban jarin da kowace }asa [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/MagamaAugust2013.pdf]'' | ||
## '' aramin Jakadan kamar Omotola Jolade-Kehinde Amurka Jeffrey Hawkins da wa]anda suka samu lambar ya shirya liyafar cin '''[[abincin dare]]''' yabon a baya. domin bayyana wa]anda aka Wannan shi ne karon farko za~a kuma za a }arrama su da da }aramin jakadan ya shirya [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/MagamaAugust2013.pdf] | ## '' aramin Jakadan kamar Omotola Jolade-Kehinde Amurka Jeffrey Hawkins da wa]anda suka samu lambar ya shirya liyafar cin '''[[abincin dare]]''' yabon a baya. domin bayyana wa]anda aka Wannan shi ne karon farko za~a kuma za a }arrama su da da }aramin jakadan ya shirya [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/MagamaAugust2013.pdf]'' | ||
## '' samar da ababen more rayuwa, a cewar Shugaban Amurka Barack Obama. Shugaba Obama ya kuma dauki nauyin wata liyafar cin '''[[abincin dare]]''' tare da shugabannin Afrika a fadar White House. Shugaban kasar Kamaru Paul Biya da matarsa Chantal na cikin bakin [http://www.bbc.co.uk/hausa/multimedia/2014/08/140807_us_africa_gallery.shtml] | ## '' samar da ababen more rayuwa, a cewar Shugaban Amurka Barack Obama. Shugaba Obama ya kuma dauki nauyin wata liyafar cin '''[[abincin dare]]''' tare da shugabannin Afrika a fadar White House. Shugaban kasar Kamaru Paul Biya da matarsa Chantal na cikin bakin [http://www.bbc.co.uk/hausa/multimedia/2014/08/140807_us_africa_gallery.shtml]'' | ||
## '' dukkan iyayansa ya kasance babu wanda yake kula da rayuwarsa kasancewar a gidan haya ya taso sai wata tsohuwa take bashi '''[[abincin dare]]''' , wannan yaro maganar wannan mata kawai yakeji duk abinda tace ya bari ya bari, kaga da haka al’umma suke taimakawa [http://yasirramadangwale.blogspot.com/2012/02/su-wa-ke-da-alhakin-lalacewar-ilimi.html] | ## '' dukkan iyayansa ya kasance babu wanda yake kula da rayuwarsa kasancewar a gidan haya ya taso sai wata tsohuwa take bashi '''[[abincin dare]]''' , wannan yaro maganar wannan mata kawai yakeji duk abinda tace ya bari ya bari, kaga da haka al’umma suke taimakawa [http://yasirramadangwale.blogspot.com/2012/02/su-wa-ke-da-alhakin-lalacewar-ilimi.html]'' | ||
## '' shugaba, jira m da ingantaccen housekeeper zai tabbatar da biki ne sosai ban sha''awa - daga wani maraba sha ga ban kwana '''[[abincin dare]]''' #NAME? [http://bbs.ban-ban.com/node/13479] | ## '' shugaba, jira m da ingantaccen housekeeper zai tabbatar da biki ne sosai ban sha''awa - daga wani maraba sha ga ban kwana '''[[abincin dare]]''' #NAME? [http://bbs.ban-ban.com/node/13479] | ||
Revision as of 06:41, 27 June 2018
Noun
- dinner, supper.
- Duk da cewar dai zaa kai ga cin abincin dare a tsakanin shugabannin biyu a ranar 28, ba zaa mika mulkin ba har sai ranar 29 a fadar Patricia Akwashiki da ke zaman [1]
- ana yin tatsunniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare . [2]
- , dss. Sannan kuma ya je, shi da liman Thubaiti babban sakataren Usrati suka yi hoto su da angwayen don tarihi. Bayan an ci abincin dare , kowane ango ya je ya dauki amaryarsa ya yi gaba. Sarkin Madina AbdulAziz ibn Majid, daLimamin Haramin Madina Dr. [3]
- , tana mai cewar ya kamata Amurka ta rike alkawarinta na kin goyon bayan wani bangare a rikicin. Shugaban Obama zai ci abincin dare tare da Pirayim Minista, Shinzo Abe sannan kuma suyi karin tattauna a ranar Alhamis. Ana saran shugabannin biyu za su [4]
- a ƙasar. Abin da an iya yi bai ɗore ba. Yanzu Baxter ba shi tare da mu. An kaishi wani wuri dabam. Wata rana bayan mun ci abincin dare , sai a ka kama ni. Kashegari, a ka kai ni tsibirin Indo-China da a ke kira Bala Nakamatti kusa da Singapore. Ban san laifin [5]
- ruwa kogin don ya cika aikinsa. An yi tsananin sanyi da daren ran 6 ga Disamba. A Lahore sanyi yakan zama jaura. Bayan abincin dare , sai suka tuɓe ni sindir sai kanfai a jikina. Aka kulle ni cikin wani ɗaki mai sanyi babu kome ciki. Sun yi haka don sanyi ya [6]
- Ƙetarewa sauran kwana shida, sai Yesu ya zo Betanya inda Liazaru yake, wanda Yesu ya tasa daga matattu. 2 Nan aka yi masa abincin dare , Marta ce ta yi hidima, Liazaru kuwa yana cikin masu ci tare da shi. 3 Sai Maryamu ta ɗauko awo guda na man ƙanshi na nardi [7]
- bar wannan duniya ya koma wurin Uba, da yake ya ƙaunaci mutanensa da suke duniya, ya ƙaunace su har matuƙa. 2 Ana cikin cin abincin dare , Iblis kuwa ya riga ya sa a zuciyar Yahuza Iskariyoti ɗan Saminu yă bāshe shi. 3 Yesu kuwa, da yake ya san Uba ya sa kome a [8]
- da takardata ranar 3/12/2008 Frankfurt 2008 Wasu daga cikin daliban Hausa da suke Jamiar Frunkfurt, sun shirya cin abincin dare don yin bankwana da wani dalibin da ya gama karatu. SABON FIM DIN KAMFANIN GIDAN DABINO INTERNATIONAL Fastar wani fim da [9]
- ni, da uwargidata, Pam, yayinda, mu muna nan, a Lagos, domin mu ba}in ofis ne, da aka gayyato, zuwa wajen lifayar cin abincin dare , wa]anda kuma za su tsaya, har lokacin karya kumallo! A bar maganar wasa, a gaskiya, mun yi murna da wannan karimci. Har [10]
- bazara. Ya kamata a sanar da malamai da ke kula da lokutan da ba a karatu, kamar su mataimaka ko malamai masu kula da cin abincin dare , kar su aiwatar da wannan doka. Ya kamata mambobi Kwamitin da ke Makaranta su yi aiki tare da iyaye don samin amincewa da [11]
- a karshen makon da iyaye na. A hanya, jiki na ya bani cewa wani abu zai faru. Na isa gida a lokacin da mutane suke girkin abincin dare wato kamar karfe shida na yamma. Ina kwance a kan wata tsohuwar kyalle a cikin madafi tare da sauran „yan uwa na. Wasun su [12]
- a talabijin, ba ta da kawaici, sannan kuma ’ya’yanmu wato Malia da Sasha sun biyo ta. Saboda haka a duk rana lokacin cin abincin dare , suna zagaye ni. Idan aka yi la’akari da jarin al’umma da kuma matasa, ba ni da tantama cewar babban jarin da kowace }asa [13]
- aramin Jakadan kamar Omotola Jolade-Kehinde Amurka Jeffrey Hawkins da wa]anda suka samu lambar ya shirya liyafar cin abincin dare yabon a baya. domin bayyana wa]anda aka Wannan shi ne karon farko za~a kuma za a }arrama su da da }aramin jakadan ya shirya [14]
- samar da ababen more rayuwa, a cewar Shugaban Amurka Barack Obama. Shugaba Obama ya kuma dauki nauyin wata liyafar cin abincin dare tare da shugabannin Afrika a fadar White House. Shugaban kasar Kamaru Paul Biya da matarsa Chantal na cikin bakin [15]
- dukkan iyayansa ya kasance babu wanda yake kula da rayuwarsa kasancewar a gidan haya ya taso sai wata tsohuwa take bashi abincin dare , wannan yaro maganar wannan mata kawai yakeji duk abinda tace ya bari ya bari, kaga da haka al’umma suke taimakawa [16]
- shugaba, jira m da ingantaccen housekeeper zai tabbatar da biki ne sosai ban shaawa - daga wani maraba sha ga ban kwana abincin dare #NAME? [17]