Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

t438: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
Line 3: Line 3:
tiringc (tiringec, sn., nj., Inc., tiringaa) mututn mai katon kais tirinya (tiriny,tiå, sm, mc.) kalma mai siffanta tsananin laushi da sheki musamman a jikin

mututn.
mututn.
tiriri (tiriril) d-d tururi.
tiriri (tiriril) d-d tururi.

tirje (tirjéc, D.) (i) dage; mis: dokinsa ya (ii) murtsuke; mis: karnuka sun mini shuka.

tirje-tirje (tirje-tirjc, sn., nj.) motsin da mutum ko dabba ke Yi da jikinsa ko kaihfimsa ba da Shiri ba, sab0(la Shan wuya.

tirjiya (ticiiyaa, sn., mc.)dagewar da dabba ke Yi in ana son a ja ta.

tirka (tirkåa. sn., mc.)dukiyarda mutum ya mutu ya bari kafin a raba gado. tirka (tirkaa) d-d turka. tirkc (tirkée) d-d turke. tirkasa (tirkåasa) d-d tirkashi.

tirkashi! (tirkåashi! m-r.) kalma mai bayyana tsananin mamakin faruwar abu, d-d tirkasa.

tirmis (tinnis, a-k.) kalma mai bayyana tsananin yawa ko watsuwar abu, musamman tsaba,

tirmusa (tirmüsaa) d-d turmusa.
tirmusa (tirmüsaa) d-d turmusa.
tirmutsa (tinnütsaa, fi.)turbuda wani abu; mis.•ya— rogo a garwashin W'uta, d-d firmitsa.

tirmutsumutsu( tinnutsuumütsüu)d-d turmutsumutsu.  

tirsasa (tirsåaså, fi.) (i) tilasta, (ii) wulakanta, d-d tirtsa.

tirtsa (tiftsa) d-d tirtsatsa.
tirtsa (tiftsa) d-d tirtsatsa.
tirtsatsa (tirtsåatsaa. e. u, sn., nj.)huda wani abu da tsinke ko mashi.

tirtsatse (tirtsåatsee) dubitirtsatsa. tirtsatsu (tirtsåatsu) dubitirtsatsa.

tirtsitsi (tirtsiitsii, a-k.) kalma mai nuna cika da girman kwaryar ciki, d-d kurcici.

tirwacfi (tinvådii, sn., nj.) (i) kananan 'ya'yan abu kamar na wake ko gyacfa ko dabbobi. (ii) rawanin da aka tura Shi sama-sama don a sami dabbaredabbare ajikinsa, d-d kirwacfi. tirza (tirza) d-d turza. tirzaza (tirzåaza) d-d tirsasa.  

tisa (tiså. she. Shi, u, ff.) sake nika wani abu bayan nikan farko. (ii) dukan mutum da bulala ko tsumangiya. (iii) sake biya karatun da aka biya

ma mutum, musamman a makarantar allo. tisga (tisga) d-d tizga. tisu (tisu) dubitisa. tishe (tishée) dubitisa.  

tishi (tishii, sn., nj.) (i) sake nika abu bayan nikan farko. (ii) sake karanta Alkur'ani bayan mutum ya  sauke Shi.

tita (tiitaa) d-d cita.
tita (tiitaa) d-d cita.
titi (tiitii, sn., nj., jam., tiitunåa) babbar hanya ta mota, musamman wadda aka Yi wa kwalta Titi ( Tiiti, sn., lakabin da ake Yi wa Yarinya

titi6iri (tiitiibirh) d-d titi6uri.
titi6iri (tiitiibirh) d-d titi6uri.
titiburi (tiitiiburii, sm, tu.) (i) gajeren mututn

  (ii) Yaron da malamin makarantar allo yake tafiya da Shi birni don

karatu; mis:kir., masomingardi (iii) mutum

titikwati (tiitiikwaatil) d-d kwakwazo. titim-titim (titim-åtim, a-k.) mai bayyana sautin

titi-titi (tiiti-tiitl) d-d cici.
titi-titi (tiiti-tiitl) d-d cici.
titti(fa (tittidaa, e, i, o, u, fi.)(i) taimaka wa wani hau ice ta hanyar tallaba Shi ta (fuwawunsa, d.d tunkuda. (ii) d-d bulbula. (iii) d-d cicci6a.

titti(fa (tittidåå, sn., mc.)turawar abu zuwa sama. d-d cicci6artitti(fe (titti(fee) dubititti(fa. titti(fi (tittidi) dubititti(fa. titti(fo (tlttidoo) dubititti(fa. titti(fu (tittidil) dubititti(fa. tittika (tittikaa, sif., mc.) dubitittiki.  

tittika-tittika ( tittikaa-tittikåa,jam.) dubitittikeke. tittikeke (tittikeekée, sif., nj., mc., tittikeekiyaa, jam., tittikaa-tittikåa) shirgegen mutum ko wani abu, d-d tittiki.

tittikekiya (tittikekiyaa, sif, mc.) dubitittikeke.

tittiki (tittikii, sif., nj., mc., tittikaa jam., tiikaatiikåa) katon mutum ko wani abu, d-d tittikeke. tittir (tittir, b-fi.) kalma mai nuna tsananin tsaurin abu, musamman tuwo.

tittirna (tittimaa, sif, nj/ mc.) (i) gajeren mutum kakkaura. (ii) akuya ko tinkiya mai kiba.

tittishi (tittishii, sn., nj.) (i) farin ciki. (ii)gari-garin da dafaffen rogo ke Yi. tituna (tiitunåa,jam.) dubi titi.

Line 45: Line 45:
titse ( tiitse, b-fi.)kalma mai bayyana aukuwaiabuba zato ba tsamrnani.

titse (titse) d-d titsiya.
titse (titse) d-d titsiya.
titse (tiitsee, sn., nj.) (i) d-d firmitsi. (ii) fitar da angurya daga kacfa kafin a Yi kaCi, d-d kwance. titsiya (titsiyaa, e, fi.) (i) mirgina tukunya ko tulu

don abin ciki ya zube. (ii) turke mutum sai ya Yi magana ko ya biya bashi, d-d tuntsure ko 6ingire.

titsiye (titsiyee) dubititsiya.
titsiye (titsiyee) dubititsiya.
tiyata (tiyaatåa, sn., mc.)(i) Yi wa mutum ko dabba aikin ficfa don fitar da wata cuta dagawani 6angare najikinsa. (ii) tonon asiri,g-dtiyati. tiyati (tiyaatii, sn., nj.)d-dtiyata.

Line 54: Line 54:
to ( töo, har.) kalma mai nuna yarda ko amincewa k'0

nuna mamakin abu,
nuna mamakin abu,
tobi (töobil) d-d fatari. t06e (töobee) d-d shuni.

Revision as of 23:30, 16 February 2019

tirin (tirin. a-k,) kalma mai bayyna tsananin girman libu. tnusamman kan mutum, cl-d tirim. tiringa (tiringaa, sn., Inc.) dubitiringe. tiringc (tiringec, sn., nj., Inc., tiringaa) mututn mai katon kais tirinya (tiriny,tiå, sm, mc.) kalma mai siffanta tsananin laushi da sheki musamman a jikin mututn. tiriri (tiriril) d-d tururi.

tirje (tirjéc, D.) (i) dage; mis: dokinsa ya (ii) murtsuke; mis: karnuka sun mini shuka. tirje-tirje (tirje-tirjc, sn., nj.) motsin da mutum ko dabba ke Yi da jikinsa ko kaihfimsa ba da Shiri ba, sab0(la Shan wuya. tirjiya (ticiiyaa, sn., mc.)dagewar da dabba ke Yi in ana son a ja ta. tirka (tirkåa. sn., mc.)dukiyarda mutum ya mutu ya bari kafin a raba gado. tirka (tirkaa) d-d turka. tirkc (tirkée) d-d turke. tirkasa (tirkåasa) d-d tirkashi.

tirkashi! (tirkåashi! m-r.) kalma mai bayyana tsananin mamakin faruwar abu, d-d tirkasa. tirmis (tinnis, a-k.) kalma mai bayyana tsananin yawa ko watsuwar abu, musamman tsaba,

tirmusa (tirmüsaa) d-d turmusa. tirmutsa (tinnütsaa, fi.)turbuda wani abu; mis.•ya— rogo a garwashin W'uta, d-d firmitsa. tirmutsumutsu( tinnutsuumütsüu)d-d turmutsumutsu. tirsasa (tirsåaså, fi.) (i) tilasta, (ii) wulakanta, d-d tirtsa. tirtsa (tiftsa) d-d tirtsatsa. tirtsatsa (tirtsåatsaa. e. u, sn., nj.)huda wani abu da tsinke ko mashi. tirtsatse (tirtsåatsee) dubitirtsatsa. tirtsatsu (tirtsåatsu) dubitirtsatsa. tirtsitsi (tirtsiitsii, a-k.) kalma mai nuna cika da girman kwaryar ciki, d-d kurcici. tirwacfi (tinvådii, sn., nj.) (i) kananan 'ya'yan abu kamar na wake ko gyacfa ko dabbobi. (ii) rawanin da aka tura Shi sama-sama don a sami dabbaredabbare ajikinsa, d-d kirwacfi. tirza (tirza) d-d turza. tirzaza (tirzåaza) d-d tirsasa. tisa (tiså. she. Shi, u, ff.) sake nika wani abu bayan nikan farko. (ii) dukan mutum da bulala ko tsumangiya. (iii) sake biya karatun da aka biya ma mutum, musamman a makarantar allo. tisga (tisga) d-d tizga. tisu (tisu) dubitisa. tishe (tishée) dubitisa. tishi (tishii, sn., nj.) (i) sake nika abu bayan nikan farko. (ii) sake karanta Alkur'ani bayan mutum ya sauke Shi. tita (tiitaa) d-d cita. titi (tiitii, sn., nj., jam., tiitunåa) babbar hanya ta mota, musamman wadda aka Yi wa kwalta Titi ( Tiiti, sn., lakabin da ake Yi wa Yarinya titi6iri (tiitiibirh) d-d titi6uri. titiburi (tiitiiburii, sm, tu.) (i) gajeren mututn

(ii) Yaron da malamin makarantar allo yake tafiya da Shi birni don

karatu; mis:kir., masomingardi (iii) mutum titikwati (tiitiikwaatil) d-d kwakwazo. titim-titim (titim-åtim, a-k.) mai bayyana sautin

titi-titi (tiiti-tiitl) d-d cici. titti(fa (tittidaa, e, i, o, u, fi.)(i) taimaka wa wani hau ice ta hanyar tallaba Shi ta (fuwawunsa, d.d tunkuda. (ii) d-d bulbula. (iii) d-d cicci6a. titti(fa (tittidåå, sn., mc.)turawar abu zuwa sama. d-d cicci6artitti(fe (titti(fee) dubititti(fa. titti(fi (tittidi) dubititti(fa. titti(fo (tlttidoo) dubititti(fa. titti(fu (tittidil) dubititti(fa. tittika (tittikaa, sif., mc.) dubitittiki. tittika-tittika ( tittikaa-tittikåa,jam.) dubitittikeke. tittikeke (tittikeekée, sif., nj., mc., tittikeekiyaa, jam., tittikaa-tittikåa) shirgegen mutum ko wani abu, d-d tittiki. tittikekiya (tittikekiyaa, sif, mc.) dubitittikeke. tittiki (tittikii, sif., nj., mc., tittikaa jam., tiikaatiikåa) katon mutum ko wani abu, d-d tittikeke. tittir (tittir, b-fi.) kalma mai nuna tsananin tsaurin abu, musamman tuwo. tittirna (tittimaa, sif, nj/ mc.) (i) gajeren mutum kakkaura. (ii) akuya ko tinkiya mai kiba. tittishi (tittishii, sn., nj.) (i) farin ciki. (ii)gari-garin da dafaffen rogo ke Yi. tituna (tiitunåa,jam.) dubi titi.

titse ( tiitse, b-fi.)kalma mai bayyana aukuwaiabuba zato ba tsamrnani.

titse (titse) d-d titsiya. titse (tiitsee, sn., nj.) (i) d-d firmitsi. (ii) fitar da angurya daga kacfa kafin a Yi kaCi, d-d kwance. titsiya (titsiyaa, e, fi.) (i) mirgina tukunya ko tulu

don abin ciki ya zube. (ii) turke mutum sai ya Yi magana ko ya biya bashi, d-d tuntsure ko 6ingire. titsiye (titsiyee) dubititsiya. tiyata (tiyaatåa, sn., mc.)(i) Yi wa mutum ko dabba aikin ficfa don fitar da wata cuta dagawani 6angare najikinsa. (ii) tonon asiri,g-dtiyati. tiyati (tiyaatii, sn., nj.)d-dtiyata. tizga (tizgåa, e, ff.) zamewar da mutum kan Yi idan ya taka gefen wani wuri marar karfi ya 6angare. tizge (tizgée) dubitizga. to ( töo, har.) kalma mai nuna yarda ko amincewa k'0 nuna mamakin abu, tobi (töobil) d-d fatari. t06e (töobee) d-d shuni.

438