More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

Line 10: | Line 10: | ||
##''If you have '''[[access]]''' to a library, you will find it interesting to note what reference books say about holidays that are popular where you live. ''
Idan kana '''[[iya]]''' zuwa laburare, za ka yi farin ciki idan ka duba abin da littattafai suka ce game da ranaku masu tsarki da suka yi fice a inda kake da zama. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''If you have '''[[access]]''' to a library, you will find it interesting to note what reference books say about holidays that are popular where you live. ''
Idan kana '''[[iya]]''' zuwa laburare, za ka yi farin ciki idan ka duba abin da littattafai suka ce game da ranaku masu tsarki da suka yi fice a inda kake da zama. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''As never before, people have '''[[access]]''' to information on just about any subject. ''
Fiye da dā, mutane suna '''[[samun]]''' labari a kan kowane batu. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''As never before, people have '''[[access]]''' to information on just about any subject. ''
Fiye da dā, mutane suna '''[[samun]]''' labari a kan kowane batu. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Those who loyally meet God’s requirements receive a gracious invitation from Jehovah: They can be guests in his “tent”—welcomed to worship him and granted free '''[[access]]''' to | ##''Those who loyally meet God’s requirements receive a gracious invitation from Jehovah: They can be guests in his “tent”—welcomed to worship him and granted free '''[[access]]''' to himin prayer.—Psalm 15:1-5. ''
Waɗanda suke cika bukatun Allah da aminci suna samun gayyata mai kyau daga wajen Jehobah, wato: Suna iya sauka cikin ‘tantinsa,’ su bauta masa kuma su yi addu’a '''[[ga]]''' Allah a kowane lokaci.—Zabura 15:1-5. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What is “the secret place of the Most High,” and how can we gain '''[[access]]''' to it? ''
Menene “mabuyan Maɗaukaki,” kuma yaya za mu samu '''[[shiga]]''' cikinsa? [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(John 14:9, 10) Furthermore, through Jesus’ sacrifice, we gain '''[[access]]''' to Jehovah when we pray for forgiveness of our sins. ''
(Yohanna 14:9, 10) Ƙari ga haka, ta wajen hadayar Yesu, mun '''[[samu hanyar]]''' zuwa '''[[ga]]''' Jehovah sa’ad da muka roƙi gafara domin zunubanmu. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Being gr |
Revision as of 08:40, 7 March 2019
Glosbe's example sentences of access [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar access:
- * This program does not translate the text, but it does help translators to organize their work and easily access reference material.
* Wannan manhajar ba ta fassara, amma tana taimaka wa mafassara su tsara aikinsu kuma su samu littattafai da za su yi bincike da su da sauƙi. [2] - According to certain estimates, some two billion access it on mobile devices, such as smartphones and tablets.
Wani ƙirge da aka yi ya nuna cewa wajen mutane biliyan biyu suna shiga Intane ta wayar selula da allon kwamfutar hannu, wato Tablets. [3] - Remember that whoever is on your e-mail contact list also has access to the Internet and is therefore able to look for things of interest without your help.
Ka tuna cewa duk wanda yana cikin jerin sunayen lambobin mutane da ke na’urarka zai iya shiga Intane. Saboda haka, zai iya neman wani bayani daga Intane ba tare da taimakonka ba. [4] - Ebed-melech evidently was a high-ranking official, for he had direct access to King Zedekiah.
Ebed-melech babban ma’aikacin sarki ne don yana da ’yancin zuwa wurin Sarki Zedekiya. [5] - They went from a lush estate with easy access to healthful vegetation and fruit to the difficult situation outside the garden of Eden.
Yanayinsu ya canja daga zama a lambu mai kyau da ke da tsiro da ’ya’yan itace masu kyau zuwa yanayi mai wuya waje da lambun Adnin. [6] - If you have access to a library, you will find it interesting to note what reference books say about holidays that are popular where you live.
Idan kana iya zuwa laburare, za ka yi farin ciki idan ka duba abin da littattafai suka ce game da ranaku masu tsarki da suka yi fice a inda kake da zama. [7] - As never before, people have access to information on just about any subject.
Fiye da dā, mutane suna samun labari a kan kowane batu. [8] - Those who loyally meet God’s requirements receive a gracious invitation from Jehovah: They can be guests in his “tent”—welcomed to worship him and granted free access to himin prayer.—Psalm 15:1-5.
Waɗanda suke cika bukatun Allah da aminci suna samun gayyata mai kyau daga wajen Jehobah, wato: Suna iya sauka cikin ‘tantinsa,’ su bauta masa kuma su yi addu’a ga Allah a kowane lokaci.—Zabura 15:1-5. [9] - What is “the secret place of the Most High,” and how can we gain access to it?
Menene “mabuyan Maɗaukaki,” kuma yaya za mu samu shiga cikinsa? [10] - (John 14:9, 10) Furthermore, through Jesus’ sacrifice, we gain access to Jehovah when we pray for forgiveness of our sins.
(Yohanna 14:9, 10) Ƙari ga haka, ta wajen hadayar Yesu, mun samu hanyar zuwa ga Jehovah sa’ad da muka roƙi gafara domin zunubanmu. [11] - Being gr
- * This program does not translate the text, but it does help translators to organize their work and easily access reference material.