More actions
m Quick edit |
m Quick edit |
||
Line 12: | Line 12: | ||
# fagen mutuwa; watau shekara sittin zuwa sama a cikin riya <> living for 60+ years, past one's prime | # fagen mutuwa; watau shekara sittin zuwa sama a cikin riya <> living for 60+ years, past one's prime | ||
=== Homonyms === | === Homonyms === | ||
* [[Fagge]][https://en.wikipedia.org/wiki/Fagge] (a [[city]] in Kano state, Nigeria)[[Category:Hausa lemmas]] | * [[Fagge]][https://en.wikipedia.org/wiki/Fagge] (a [[city]] in Kano state, Nigeria)[[Category:Hausa lemmas]][[Category:Hausa lemmas]] |
Revision as of 20:45, 10 March 2019
Suna
m
- faffaɗan fili <> open space or area
- dandali <> field, area, sector, industry.
- Masu ruwa da tsaki a fagen fina-finan Kannywood sun dade suna kokawa kan batun satar fasaha da suka ce tana kassara sana'arsu, to ko yaushe za a kawo karshen wannan halayyar ta bera? [1]
- babbar gona <> a huge farm
- fagen rogo <> kola nut farm.
- fagen waɗari; watau wurin da ake yin saƙa <> a thread shop
- fagen fama; watau wurin da ake yaƙi <> battlefield
- fagen fyaɗi; watau wurin yin sussuka ko sharo. <> Translation needed
- fagen mutuwa; watau shekara sittin zuwa sama a cikin riya <> living for 60+ years, past one's prime