More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
Line 15: | Line 15: | ||
<!--end google translation--> | <!--end google translation--> | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Revision as of 20:40, 11 March 2019
Suna
f
- casasshen hatsi ko shinkafa <> grain, seed kernals of corn, groundnuts, or rice
- Alal misali, masu bincike suna daukar wani nau'i na shinkafa mai yawan tsaba amma ba ta jure wa kwari da sasuran abubuwan da suke lalata amfanin gona sai a hada shi da wani nau'i mai karancin tsaba amma mai juriya [1]
- Farashin dangin hatsi ko tsaba zai haura daga yanzu zuwa 2015. [2] <> The price of grains and seeds will continue to rise through 2015.
- tsabar/tsabagen kuɗi - sulalla da kwabbai da makamantansu <> coins, pennies, change or cash.
- 'yar tsaba = ɗan ruwa.