More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
Line 15: | Line 15: | ||
# wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace {{syn|zu}} | # wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace {{syn|zu}} | ||
# '''[[zuwan kai]]''' <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] - zubowar [[maniyyi]] lokacin tarawa <> [[coming]], [[ejaculation]] | # '''[[zuwan kai]]''' <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] - zubowar [[maniyyi]] lokacin tarawa <> [[coming]], [[ejaculation]] | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 21:39, 11 March 2019
- arrival <> isa wuri.
- Da zuwan 'yan-sanda nan da nan masu zanga-zanga suka watsu. <> Upon the police's arrival, the protestors quickly dispersed.
- (adjective) mai zuwa <> what's coming next, coming up, upcoming, coming
- wata mai zuwa <> next month.
- verbal noun of zo (come) and je (went)
- Suna zuwa gidanmu kowace rana <> They come to our house every day. or They are coming to our house every day.
- zuwa da = zo da <> bring forth / for: To come with, create, produce, generate, bring into existence
- Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not bring for [worship of] them a clear authority? —Quran 18:15
- (preposition) to, towards, into, up until / up to
- Sun kama hanya zuwa Kano. <> They headed towards Kano.
- Za mu yi ƙoƙarin fassara Turancin zuwa Hausa. <> We will try to translate the English into Hausa.
- (letter writing) form of address at a begininng of a letter dear
- Zuwa ga Edita <> Dear Editor.
- wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace
- Synonym: zu
- zuwan kai m - zubowar maniyyi lokacin tarawa <> coming, ejaculation