More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:16009) |
||
Line 7: | Line 7: | ||
== Adjective == | == Adjective == | ||
#a '''miƙe''' - [[upright]], [[straight]] | #a '''miƙe''' - [[upright]], [[straight]] | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 09:47, 14 March 2019
Verb
- to rise, stand, stretch, straighten up (madaidaita, daidaita karkata). <> tashi tsaye kyam, miƙar da abu
- miƙe ƙafa - wato fita ɗan yawo <> taking a walk, brisk, taking a tour; when a person relaxes and gets comfortable
- Da wannan hukunci shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai miƙe ƙafa sosai wajen gudanar da mulkin ƙasar da kotun ta halatta zaɓensa. [1]
- A duk lokacin da ka fita domin ka miƙe ƙafa a wuraren shaƙatawa, zaka riƙa ganin masu karnuka su yi nan su yi can riƙe da igiyar da suka ɗaure karnukan su. [2] <> Whenever you go for a walk in the park, you see dog walkers being dragged in all directions by their charges. [3]