Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of compete. <> yin gasa, takara.
They tried to change my mind by saying that I was the best in the country and that I was close to competing in the Olympic Games.
Sun yi ƙoƙarin sa in canja zuciyata ta wajen gaya mini cewa ni ce zakarar ƙasar gaba ɗaya kuma na kusan kai ga yin gasa a Wasannin Olampik.
Although employers in general find that dedicated Christians are dependable and efficient, they also note that Witnesses of Jehovah are not consumed by ambition to get ahead in the world and are not competing with others for the most lucrative positions.
Ko da yake masu ɗaukan mutane a aiki sun lura cewa Kiristoci da sun keɓe kai ana iya dogara da su kuma suna da ƙwazo, sun kuma lura cewa Shaidun Jehovah ba su da dogon buri na cin gaba cikin duniya, ba sa gasa da wasu don samun matsayi mafi girma a aiki.
Seat Saving: When the doors to the facility are opened each morning, please do not rush to the seating area, as if competing with fellow attenders.
Kama Wajen Zama: Don Allah, kada ku yi gudu ko ture-ture don neman wurin zama sa’ad da aka buɗe ƙofar majami’ar kowace safe.
Trying to study with the radio, TV, or children competing for your attention will not give the best results.
Ƙoƙarin yin nazari da rediyo yana magana, ko kuma telibijin ko kuma yara suna son ka mai da musu hankalinka ba zai kawo sakamako mai kyau ba.