Date | English | Hausa | Notes/Links |
---|---|---|---|
2022-04-15 | FG ‘Opens Discussion’ With Abductors Of Train Passengers --DailyTrust | Gwamnati ta fara ‘tattaunawa’ da wadanda suka sace fasinjojin jirgin kasan Kaduna --Aminiya | |
2022-04-14 | US approves $1B arms sale to Nigeria despite rights concerns --AP | Amurka Ta Amince Da Siyarwa Najeriya Makaman Dala Biliyan Daya --VOAHausa, Aminiya | |
2022-04-15 | Woman Commits Suicide Over Hubby’s Plan To Marry 2nd Wife --DailyTrust | Ta Kashe Kanta Saboda Mijinta Zai Kara Aure --Aminiya |