Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ajami

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:24, 10 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit)

Noun

Tilo
algaita

Jam'i
algaitu or algaitai

f

  1. gajeren abin busa mai bututu na itace da ƙofofi waɗanda ake sa yatsu a toshe don daidaita sauti; tana da ɗauri na fata kusa da mabusa wanda ya ƙunshi beli da ƙaramin tsukakken gindi inda ake busawa; akwai kuma wani faffaɗan ƙarfe wanda yake tokare bakin mabushi; an fi busa wa saraki ita.
  2. (algaita in English) a high-pitched musical instrument played by blowing on a double-reed mouthpiece. A reed wind-instrument.
  3. One playing this instrument.


Google translation of algaita

Algorithm, bagpipe.