Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yauƙi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:04, 20 July 2019 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # zare-zare mai sirantaka da santsi kamar na miyar kuɓewa ko karkashi lokacin da aka ɗeb...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

m

  1. zare-zare mai sirantaka da santsi kamar na miyar kuɓewa ko karkashi lokacin da aka ɗebo ta. <> yolk, yolky, yolkiness, slippery.
  2. wani irin kallo kamar na yatsina.
  3. yankin siliki.
  4. danƙo ko abu mai jimawa. <> long-lasting.