Definition of As-Salah | Bayani Mece ce Sallah |
---|---|
As-Salah linguistically means: Invocation
Worshiping Allah Almighty with specific words and actions; beginning with saying “Allahu Akbar” and ending with saying “As-Salaamu ‘Alaikum”. |
Ma’anar kalmar sallah a larabce: Ita ce «Addu’a»
Ita ce bautawa Allah da zantuka da ayyuka kevantattu, waxanda ake buxe su da kabbara, a rufe su da sallama. |