Sa'an nan idan sun isa ga ajalinsu (na idda), sai ku riƙe su da abin da aka sani kõ ku rabu da su da abin da aka sani <> And when they have [nearly] fulfilled their term, either retain them according to acceptable terms or part with them according to acceptable terms. [1]