Toggle menu
24K
666
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

aska

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 08:01, 10 October 2021 by Admin (talk | contribs) (Created page with "<big>cutting blade</big> ==Noun== {{suna|aska|asake}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # 'yar ƙaramar wuƙa mai ka...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

cutting blade

Noun

Tilo
aska

Jam'i
asake

m

  1. 'yar ƙaramar wuƙa mai kaifi ɗaya, musamman ta aski da ake lanƙwasa ta cikin ƙotarta. <> cutting blade usually for haircuts.
  2. tsagar fuska ta al'ada mai nuna asalin mutum. <> facial tribal marks.
  3. wani irin ado mai tsini da ake yi wa babbar riga
  4. wata irin cuta ta farjin mace mai yanka zakarin namiji.
Contents