- anywhere, wherever
- Kuma Allah ɗai yake da gabas da yamma sabõda haka, inda duk aka jũyar da ku, to, a can fuskar Allah take. = duk inda ka je zaka sami ALLAH a wurin. <> To Allah belong the east and the west, so wherever you turn you are facing ˹towards˺ Allah. --Qur'an 2:115